shiga sha, sai da ya shanye ya dawo cikin parlon hannunsa ɗaya cikin aljihunsa ɗaya kuma yana ɗan danna Wayarsa, zama yyi kan 1seater, Zain yace "wato ko likitoci ayi aiki da shawararku kawai, banda aiki da halinku kalli ruwan da kke sha?" Dr Junaid yyi ɗan cute smile mai kyau, yana jan fine beard ɗinsa, inside of ya bada amsa sai yace "Is she the gril, Mai martaba told about..?" Zain yace "Sure, kunyi mgnar ke nan?" Dr Junaid yace "She looks so learn..bata da lafiya?" Gently Abeed dake zaune yana jin duk abinda suke faɗa ya miƙe tsaye, sai a lokacin Junaid ya ɗan kalli Abeed tace "How are you?" Abeed na tafiya cikin part ɗin su yace "Good" da idanu Zain yabi bayan Biyuninsa, yana mmkin hali irin nasa, shiru ne ya biyo baya Idanun Junaid akan Wayarsa ba tare da yace komai ba, ihun da Zain yyi shine ya sanya Dr Junaid ware idanunsa a ɗan tsorace, Zain yace "Yes! We made it, Daman nasan dole Madrid za taci Liverpool, i knw that." Junaid ya ɗan ja tsaki yace "fasha ce kawai" Zain yace "Ba wani fasha, ka dubi wasan kaga" Junaid can ƙasa yace "bani da time na kallon wani Madrid, kune kuke sanya mata shirme yarinyar da bata san mene match ba, amma tana ihu wai Madrid, she doesn't know about anything, even names na player's, what noisess" Zain yana dry still he's watching the t.v yace "kaga mun samu supporters, mata ai ba abin wasa bane" shiru kawai Junaid yyi can yace "Amma fa?" Zain yace "may be she's in the kitchen" kafin Junaid yyi mgn Amma ta shigo cikin parlon, tana sanye cikin wani haɗaɗɗan farin lace ta ɗura Alkyabba a kan lace ɗin, zama tayi tana Murmushi tace "A'a kaga likitan likitoci, sai yanzu aka waiwaye mu?" Junaid ya ɗan rufe ido kana ya buɗe kafin yace "Amma wlh da ƙyar na dawo, bayan na gama haɗa karatun suka riƙeni ganin nafi kowa iya dashen Ƙuda, amma na taɓa shigowa 9ja wani operation ba dai ku sani ba" Amma tace "how was the journey?" Yace "Allahamdulillah" Amma tace "Abeed fa? Naga baya nan" Zain yace "ya shiga part ɗin mu just now." Tace "Ok bari a kawowa baƙin waje abinci" Junaid ya miƙe yace "I'm full.." tace "daman you're always full,ka gaida mutun gidan" yace "I'll spead my night to you" Zain yace "bari nai maka rakiya" jerawa sukai zuwa waje Hannun Junaid saƙale a wuyan Zain yana sauraran abinda yake faɗa masa, duk inda sukai bayi na zubewa suna gaida su, har suka kawo sashen gidan su Dr Junaid Zain yace "sai kazo night ɗin" Junaid yace "owk". Tsaki Abeed yyi lokacin daya shiga part ɗin su, kai tsaye kuma bedroom ya nufa, yana jin zuciyarsa sam bbu daɗi, ji yyi kowa yana jin haushinsa, kai tsaye toilet ya nufa yana ɓalle makulin gaban rigarsa a hankali yake tafiya, cike da nutsuwa kamala da kuma tarin haiba, lokaci zuwa lokaci yana ɗan ya motsa fuskarsa yana jin dai bbu dɗi a jikinsa, shower ya sakarwa kansa, a hankali kuma ya dafe duka hannayensa a jikin bangon toilet ɗin ruwa na dukan tsakiyar kansa yana sauka a bayansa, shaf yama mance da ciwon da yake jikinsa, jin na Numfashinsa na neman ɗaukewa ya sanya ya janye jikinsa da ƙyar, idanunsa yyi jajur almar ruwa ya shige su, bathrube ya saka jikinsa ganin da sauran lokaci kafin magrib, ya sanya ya fita zuwa bedroom, da ɗan sauri ya shiga sanya wasu jajayen ƙana nan kaya, wanda ake musu ado da zanan jiter, white ɗin p.cap ya ɗauka ya saka a saman sumar kansa wacce take zubar da ruwan, gaban p.cap ɗin an rubuta _“Star”_ (tauraro) yyi wani irin kyau, baka ganin komai sai jajayen laɓɓansa wanda suke jiƙe da ruwa, walking slowly yake tafiya fuskar nan babu walwala, ya nufi wata ƙofa dake cikin bedroom ɗin su, yana fita kuma ƙofar ya fitar dashi wani haɗaɗɗan part, tun a parlon farko zaka san shashen mawaƙi ne, domin photon jiter da ko'ina, ga pictures nasa birjik, sai wani ƙaton photon sa, wanda yake tsaye a bakin ruwa, da alama wajan beach ne, hannuna riƙe da jiater, yyi wani kalar cute smile tare da ɗaga hannayensa sama, da alama irin slow song ɗin nan yake rerawa aka ɗauke sa, a saman photon an saka _“Rock star”_ fita yyi daga parlon zuwa wani parlon, a nan kuma gaba awards ɗin daya samu ne da dukkan awarded ɗin da akai, har na best Singer 2021. Daga nan kuma ya shiga wani ɗakin Wow! Ashe studio ne, komai na waƙarsa a nan yake. Zama yyi kan kujera, bayan ya saita abar ɗaukan murya cikin wata zazzaƙar murya mai tsananin daɗi da amsa kowa yace.
_“WHY I'M ENAMORED..”_
shiru yyi wanda da alama wannan sunan shine tittle ɗin waƙar kafin slowly ya lumshe idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya ya fara jero baitin waƙar kamar haka;
_Why I'm enamored at a glance,_
_Eyes failed to picture a dimpled face._
_If not for the daunting of the blowing wind,_
_I would domicile you on my pterygoid._
_I saw my blood on your cheek,_
_Your eyes failed to contend._
_I'm jealous of cup, debar it,_
_Never allow it to touch your lips._
_My heart asked for_ _clemency,_
_How aggrieved will i be after you set forth?._
_Which kind of look is attached to your eyes,_
_That is neither tiring nor satisfying._
_I sent my sight to repel your picture,_
_But you were absconded so it turned desolated._
_I beseech you not to castigate,_
_Because my love is a living proof of your life._
_Whenever I smell the roses of life,_
_Everything ceases except your cravenness._
_Don't leave me unsympathetically,_
_Like my expression is not sounding to you._
_My heart sheds tears,_
_But you refuse to_ _embrace._
_You enclose my heart,_
_It is neither crook nor_ _forsaken_
Wani numfashi Abeed ya sauke, bayan kammala ƙana nan baitocin daya haɗa yanzu, sometimes sai ransa ya ɓaci wata ideas na waƙa yake zuwar masa, lumshe idanunsa yyi dan wlh bai ma san yaya akai yyi wannan luv song ɗin ba, shi dai ya samo kansa kawai dayi ne, gently ya miƙe tsaye ganin amma yi kiran sallah yanzu, cike da jarumta yake tafiya har zuwa asalin part ɗin su, yana zuwa yaga Zain ya fito daga toilet alamar alwala yyi, idanu suka haɗa shi dai Zain bai ce komai ba, domin kwana biyu baya gane kan Biyunin nasa, can ya nisa yace "Uhm, lokaci kayi alwala" kai kawai Abeed ya ɗaga ya nufi toilet ɗin kafin ya fito daga toilet ɗin Zain ya ɗauko masa wata Arabian jallabiya mai santsi da taushi irin tasu ta masu sarauta, fitowa yyi ya saka jallabiyar, nan da nan suka rikiɗe zuwa identical twins ɗin su, waje sukai nan suka samu Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas a tsaye cikin kayansa masu kyau shima zai shiga nan masjid ɗin wanda aka keɓe na masu sarautar, Abba ya ɗago kansa ya kalli Tagwayen nasa, ya jima yana kallonsu Zain na kallon Abba, Abeed kuma kansa a ƙasa hannunsa cikin Aljihu, ɗauke kai Abba yyi tare da yin gaba suka bisa a baya. Bayan an idar da sallah, Abba ya kalli Zain yace "Dadynku Waziri bai ji dɗi ba, ko laƙa ko gaida sa" Zain yace "To Abba" Abeed dai yana tsaye domin a yanzu ko yaya ya fara Mgn wani irin ciwo ya keji a ƙirjinsa, zuciyarsa sam bbu daɗi how long zai kasance cikin haka ne? Sallama Zain yyi cikin parlon Ummi ce a parlon ita da Riya suna shira, Riya ta miƙe da sauri domin batai tunanin ganin Abeed ɗin ba, tasha wahala na rashin kullum sai tayi yunƙurin zuwa Ummi ta hanata, fuskarta ɗauke da Murmushi tace "Wlcm" Zain ya nemi waje ya zauna, Abeed kuma ya ɗan zauna a Arms chair, Ummi ta kalli Zain tace "Allahamdulillah, ya Amma?" Zain yace "she's fine" sai a lokacin Abeed ya ɗan shafi kansa kafin Calmy yace "Daddy fa?" Kallonsa Ummi tayi tace "he's in the bedroom" Miƙewa yyi ya nufi part ɗin Daddy Waziri, da sauri Riya ta miƙe tabi bayan Abeed, Zain dai na zaune suna shira da Ummi. Gently Abeed ya tura ƙofar parlon Daddy Waziri bakin ɗauke da sallama a nutse, Waziri ne zaune gabansa kuma Junaid suna mgn a hankali, Shima Junaid ɗin wata blue black ɗin jallabiya ne jikinsa mai ƙaramin hannu, yana zaune idanunsa cikin glass kamar ko yaushe yana duba drip ɗin daya sawa mahaifin nasa, Abeed ya zauna gaban Waziri Murya kamar kullum a kamalance yace "Daddy ya jiki?" Waziri yace "Allahamdulillah, shalelen Naila ne ko Zain?" Junaid ya juya ka ɗan, yadda yaga Abeed ya ɗan haɗe fuska kaɗan da suka haɗa ido yasan cewa ba Zain bane, infact yyi musu mugun sani amma duk da hakan wani time ɗin sai a hankali baya ganewa, Abeed ya shafa kansa yace "Nine Daddy, Abba yace baka ji daɗi ba" Waziri yace "Wlh ciwon kai da zazzaɓi ɗazo sai ciwon ciki, kamar ba zanyi rai ba" Abeed ya numfasa yace "Oops, Allah yasa kaffara ne" Daddy yace "Amin" Riya ce ta shigo sbd neman suna kusa da Abeed ta zauna har tana ɗan ɗura hannunta akan nasa tace "Daman Abeed yace zaizo nine na manta ban faɗa ba" Junaid ya cillawa Riya harara sam yarinya ba aji,ko a gidan ubanta yace mata zaizo Ohhu, mutumin da ko call nata baya picking tayaya zai kirata, Kafin kowa yyi mgn Zain ya shigo fuska ɗauke da Murmushi sai a lokacin Junaid ya miƙe yana sakin nasa Murmushin yace "late comer" Zain yace "Na tsaya wajan Ummi shi Abeed baya Shira shiyasa ya rigani zuwa" Junaid yace "Ok, sai kun fito" Zain yace "Dinner fa?" Junaid yace "Zanzo" yana faɗin hakan ya fita, Zain ya gaida Waziri, Daddy Waziri dai Riya da Abeed yake kallo, inama Abeed zai so ƴarsa, yana da tabbaci za tafi ko wacce mace Sa'a, Abeed nagartaccen mutum ne, sanin ya kamata bashi da sabgar mata saɓanin wasu mazan musamman yadda zamani ya lalace, amma bashi da iko da hakan abinda Allah yyi shine daidai. Abeed ya miƙe fuska ɗan sake yace "Allah ya ƙara sauƙi" Riya ta miƙe tace "Tafiya zakai Baby?" Kallonta yyi ba yabo ba fallasa yace "Yap" tace "Na raka ka?" Kai ya ɗaga, cikin farin ciki Riya ta kama hannun Abeed sukai waje, da idanu Zain da Waziri suka bisu abin ya zame masu sabo ga Abeed. Babu kowa a Parlo har suka fita waje, zuciyar Abeed har wani ta fasa yake, suna zuwa waje ya zame hannunsa daga nata yana harɗewa a ƙirjinsa kallo up and down yyi mata, shifa wlh duk abinda ake buƙata jikin mace bai gansa jikin Riya ba, Calmy yace "Yaushe zaki hankali? Ke dole sai kin lalata ni? Riya wlh ba zan iya aurenki ba, ki rubuta ki ajjiye" Riya tai Murmushi mai ciwo tace "Ni kuma idan har baka aure ni ba, ka tabbatar ni da kai zamu zama lalatatto yaran da Ubangiji ya ƙaddara zamu samu a aure sai mu same su a titi" Abeed yace "Au ke nan har mafarkin zamu samu yara kike? Ji hauka dani kuma? Mtwss" ya faɗa yana gaba abinsa, binsa tayi da idanu hawaye na zubo mata. Babu kowa a parlon a haka Abeed ya shiga, har ya nufi part ɗin su, sai ya juya zuwa part ɗin Sara, shiru parlon har bedroom ɗin ga kan bed nan tayi kaca kaca dashi, taci cake duk ta zubar ga wani ƙarin Teddy daya gani saman mirror juyawa yyi yaga tufin da yyi mata sam ta daina sha, ƙugo ya riƙe yace "Shekarar Yarinyar nan nawa ne?" Ya faɗa yana mmkin yadda gaba ɗaya bedroom ɗin nata ya zama kamar na mahaukata, har zai fita ya jiyo sautin Dryarta a bathroom, kai tsaye kuma ya nufi toilet ɗin a hankali tare da ɗura hannunsa saman handle ya murɗa tare da turawa ciki, tsaye ya ganta gaban shower ruwa na sauka a jikinta, sai tsalle take tana rawa tana sanye cikin wasu pech ɗin nightwear jikinta, gaba ɗaya duguwar rigar bata shige gwiwar ta ba, fararan cinyoyinta duk a waje, sai wani bathroom slippers a farar ƙafarta, gashin kanta duk ya manne jikinta banda dry babu abinda Sara take ruwan kuma sosai yake sauka jikinta, harɗe hannayensa kawai Abeed yyi ya zuba mata fararan idanunsa, ya jima a haka ganin yarinyar ba saiti ne da ita ba ruwan zai iya yi mata illa ya sanya a hankali ya shiga cikin bathroom ɗin tare da rufe ƙofar without making any sounds ya nufi inda take fuska babu walwala...
*ZAIN ABEED* na kuɗi ne, kiji tsoran Allah kada kifitar min dashi kada ki karanta ba tare da kin biya ba, akwai free book kaca kaca a gari suka gantali.
It's ₦500 👌🏾special grp double posting in the day 1k via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank Evidence...08119237616.
Sarautar marubuta✍🏾[08-15 08:44] +234 703 831 1110: *13 Nimcyluv*
Ya kusa zuwa dab da ita, yaja ya tsaya yana noticing ɗinta, tsaki yaja a ransa yace "Gayyar aljanu" kafin a fili cikin tsawa yace "Keee" da sauri ta tsaya da rawar da take a cikin ruwan, tare da juyawa suka haɗa ido da Abeed dake tsaye, jiki na rawa ta sukuyar da kanta ƙasa tare da ƙanƙame jikinta saboda sanyin daya fara ratsa mata kofofin jikinta, frm head to toe yake ƙarewa jikin Sara kallo, kafin gently ya juya Murya can ƙasa yace "fito" bayansa ta biyo ta ƙarewa kwatacciyar sumar kansa idanu, wacce ta matuƙar ɗauke hankalinta, fitowa tayi daga cikin bathroom ɗin ta samesa zaune kan mirror ya harɗe hannayensa a ƙirji kamar yadda ya zame masa jiki, cikin jin haushin yadda take abu kamar mahaukaciya yaja tsaki yace "come here" maƙale masa kafaɗa tayi tana turo baki gaba, ƙaramin bakin Sara Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas yabi da kallo, kafin ya ɗauke idanunsa ya mayar zuwa kan bed ɗin yace "Zo nan" Shiru tayi masa domin bata mance bulalar daya zirara mata ba, cikin wata tsawa tare da harguwa wacce ta sanya Sara saurin ƙarasa wa wajansa tare da ƙanƙame jikinta domin sallah bata ɗauka shine yyi tsaiwar ba, ganinta kusa dashi ya sanya ya ɗaga hannunsa tare da sakar mata ranƙwashi yace "Ubanwa yyi haka da ɗakin nan?" Idanunta ta ɗaga wanda ya cika da hawaye ta shiga kallonsa, domin sosai taji zafin ranƙwashin haɗe rai yyi yace "matsa sai wari kike" gefe taja ta tsaya yace "Maza na daina ganin kayan haukan nan akan bed ɗinki" jikinta na rawa ta motsa baki tace "ban iya ba" ya ware fararen idanunsa wanda suke narkar da zuciyar mace ganin yadda yyi ya sanya Sara ware idanunta itama, haɗe fuska yyi yace "To Allah baki gyara ba sai na zaneki ki bari na dawo kiga" yana faɗin hakan ya miƙe tsaye cikin sauri tace "Zanyi" bai ƙara kallon inda take ba, yyi waje abinsa da idanu ta bisa tana murguɗa masa baki, tuni jikinsa ya basa baki da murguɗa masa, domin yaga sararta ke nan. Fita yyi zuwa part ɗin su yana ƙoƙarin shiga Zain yace "Ohh,kana ciki ke nan time ɗin Issha yyi" kai kawai ya ɗaga ya shige cikin part ɗin, yana zuwa ya faɗa saman bed yana sauke numfashi tare da dafe ƙirjinsa dake masa wani zafi, ga wani nauyi da ƙirjin yyi masa. Ya jima a haka kafin ya shiga toilet ya sake Alwala ya fita, yana fita Zain ya miƙe suka nufi masjid. Ummi ta kalli Riya sosai cike da takaici tace "Wlh ke dai haihuwar asara ce, ban taɓa sanin cewa baki da hankali ba sai yanzu, ace namiji guda ɗaya kin gagara jawo hankalin sa? Ki sami auren Abeed shine zai bamu damar samun abinda muke so, infact yafi Mai martaba kuɗi, kina nufin duk da haka zuba ido za mu yi ya auri wata? Get back to your right sense Riya! Ko mutuwa Mai martaba yyi Abeed shine zai zama sarki" Riya ta buɗe rinannun idanunta ta kalli mahaifiyarta tace "Sarki kuma Ummi? Zain ɗin fa?" Ummi ta watsa mata harara tace "Ke dallah can Shasha, Wlh kawai asarar kuɗin makaranta mukai duk iliminki da hawayewarki a banza, abinda baki sani ba Abeed shine ya fara shaƙar iskar duniya, hakan yana nufin shine gaba da Zain" Shiru Riya tayi kafin can tace "So what am I supposed to do now?" Ummi tace "First, calm down, dole ne duk yadda za'ai Abeed ya zama mijinki for now dai keep trying wajan jawo hankalinsa" Junaid dake tsaye bakin ƙofa ya ɗan jingina kaɗan yace "Uhm, is better ta nemi wanda ke sonta Ummi" Ummi tace "Ni bana haɗa sabga dakai, domin ka fifita uwar data haifeka akan Amma, nidai nasan Ni nayi dakwan cikinka na haifeka, amma duk wani magana da Za'ai na gidan su Zain baka ƙwauna" Riya tace "Ummi kuma.....," “Keeee Shut up wlh ko na ɗauke ki da mari stupid gal kawai" Junaid ya faɗa har yana zare glass ɗin idanunsa domin shima baya ɗaukan raini, Ummi tace "To ba sai dai kaci kanka ba, a doke dai ni ba zan doku ba, gsky ba zan fasa faɗa ba" Junaid yace "Ke tashi fita a nan" Riya na kumbura baki tabar parlon, Zama Junaid yyi tare da ƙasa da kansa, yana sauke numfashi can kuma ya ɗaga idanunsa ya kalli Ummi Calmy yace "Ummi mai Amma tai maki ne?" Ummi ta kallesa tace "Ban sani ba Abubakar" sunan babanta ke nan, Miƙewa yyi yace "Am sorry" ya Faɗi hakan yana yin waje abinsa zuciyarsa bbu daɗi sam, yadda mahaifiyarsa ke nuna tsana ga Amma for no reason, kai tsaye shashen Gidan Amma yyi kamar yadda yace a can zaiyi dinner... A Parlo ya samesu hadda Mai martaba amma babu Abeed wajan, Murmushi Abba yyi yace "Dr Junaid.." Junaid yace "Barka da tare Abba, Allah ya ƙara girma" jinjina kai Abba yyi, Amma tace "I was thinking ko baza kazo ba" Ya ɗan shafa kansa yace "Nazo yanzu" tace "Am glnd" Miƙewa tayi tsaye tace "the dinner is ready Olrdy.." Mai martaba yace "Bari na shiga ciki" tace
Showing 27001 words to 30000 words out of 193447 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10 Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65