Ummanmu da wasu daga cikin danginmu duk ba so muke ba, dalili kuwa shine basu dace ba, ga kuma cuta dake cin yarinyar" Anty Khadija tayi crossing legs dinta tana jijjiga key din mota ta ce "To kun samarwa kanku mafita?" Anty Rahama dake kallanta ta ce "Tukunna dai" juyowa Anty Khadija tayi ta kalleta sannan ta ce "Tukunna fa kika ce?" Anty Rahama ta ce "Ehh, bakiga muna da marar lafiya ba, wannan yarinyar da kike gani sanadin auran nan ta shiga wannan hali" Anty Khadija ta kalli Ikleema sannan ta ce "Allah ya kyauta, to muma dai ta bangarenmu basan auren muke ba, taya za'ai shekara daya da auran 'yar uwata ya mata kishiya, kishiyarma yarinya karama da bata san ciwan kanta ba, to ni ba dogon magana nazo yi ba, harka ce ta samu yadda zakuji dadi muma muji dadi, idan kun yanke shawarar ga card dina da komai ajiki" tana rife bakinta ta dauko card din ta ajiye akan kujera sannan ta mike ta ce "Sai anjimanku" Anty Amina ta ce "Allah ya kiyaye". Tana fita Anty Rahama ta kalleta ta ce "Anya kuwa yayarsa ce? Naga basa kama" Anty Amina ta ce "Ba iyaye daya suke ba, inaga a gidansu ya girma, amma kinsan mubi matarnan komai zai tafi dai dai" Anty Rahama ta ce "Nima naga alamun nasara, amma kinsan baza su so Ikleema ta shiga gidan ba" Anty Amina ta ta6e baki ta ce "To shine autan maza? Mu dai idan Rafi'ah zata fito na har abada ai ko ba komai mu mukai nasara, wallahi Ikleema ki kwantar da hankalinki namiji sai kin zama amma ki manta da Yusuf" shiru Ikleema tayi tana kallan Anty Amina, caan ta danyi murmushi ta ce "Na hakura Anty indai itama xata fito, wallahi a yanzu bani da burin daya wuce naga ta gama wulkanta" Anty Rahama ta ce "Gaskiya mu yarda kawai, kuma idan auran ya 6alle sai dai kinga tai ta zama a gida, daga nan suyi rayuwarsu muyi tamu" Anty Amina ta dauka card din tana kallan address din gidan ta ce "Zanje gobe na sameta nima" Anty Rahama ta ce "Bari naje na kira Umma na fada mata komai, daga haka ta mike ta wuce sama tana murmushi.
Gently ya dinga daga kafarsa yadda baxata ji footsteps dinsa ba, juyowa yayi yana kallan Rafi'ah dake kwance akan kujera, mistakenly kafarshi ta bugi center table tayi saurin mikewa tana kallan parlor, komawa yayi bayan kujera da sauri ya buya, ta dinga bin parlorn da kallo jin motsi, mikewa tayi ta leka bayan kujerar suka hada ido, ta turo baki ta koma kan kujera ta kifa kanta ta fara kuka, with lots of disturb ya tashi yana murmushi ya zauna gefenta ya ce "Yanzu fa zan dawo, i just want to buy something akan junction" kwace hannunta daya rike tayi ta ce "Nasan ai wajen matarka zakaje" jawota yayi jikinshi ya rungumeta ya ce "Noo, zan samo mana lunch ne" ta kara turo baki ta ce "Ni bazanci irin na jiya" ya shafa bayanta ya ce "What do u want then?" A hankali ta ce "Egg and bread with tea" ya ce "Meyasa kike shan tea da rana" ta ce "Ni ko yaushe ma idan inasan sha" ya ce "To bari na hada miki" daga haka ya kwantar da ita akan kujera ya fita a parlor, kamshi yaji a kitchen hakan yasa ya nufi nan, Jiddah ce tsaye a gaban gas tana soya kwai, ya rungumeta unexpected tayi saurin juyowa, suna hada ido ya manna mata kiss a kumatau ya ce "How are u, dazu da safe naje na samu kina bacci" ta ce "Fine" daga haka taci gaba da abinda take, yana rike da ita harta gama ta kashe gas din, a hankali ta ce "Zan wuce parlor na ka sakeni" ya danyi murmushi yana kallan egg din hannunta ya ce "Nima zanci" ta hade fuska ta ce "To muje parlor" ya ce "Noo, sai dai ki zuba min nawa" kallansa ta dingayi kafin ta sauke kanta, ya ce "Bazaki bani bane?" Ta ce "Nifa banci komai ba tin safe gashi yanzu karfe 2 ne, kuma idan na zuba maka baxai isheni ba, dama kai zaka ci saina baka, amma wallahi bazan hada abinci wata banza taci ba" Yusuf ya matseta a jikinshi ya ce "Yanzu dai bazaki bani ba kenan" ta ce "Na fada maka ai" ya ce "Zanje eatery na siyo mana abinci yanzu sai mu kara" make kafada tayi ta ce "Nifa bazata ci abincina ba" kin saketa yayi saima kansa daya kwantar a wuyanta, Tana kokawar kwacewa Rafi'ah ta shigo kitchen din, hakan yasa tayi collapsing a jikinshi tana dallawa Rafi'ah harara, ko kallansu batai ba ta wuce ta dauko flask da mug ta fito a kitchen din, kasa hada tea din tayi ta tsaya rike da mug din a hannunta, jin motsi yasa tayi saurin bude flask din zata debi ruwa Yusuf ya ce "What are u doing?" Kin kulashi tayi ta zuba ruwanta sannan ta rufe ta dauka liptopn akan dinning ta saka a ciki, daukan mug din tayi zata wuce part dinta ya riko hannunta ya ce "Sugar fa" juyawan da zatai ta zubo ruwan zafi a kafarta, ta saki kara ta jefar da cup din ya tarwatse a wajen, da sauri Yusuf ya dagata ya ajiyeta kan kujera yana kallan kafar, Jiddah ta dinga hararansu tana murguda baki, cikin rarrashi Yusuf ya ce "Sorry dear, bari na gyara wajen muje mu siyo abinci" hawayen idanta ta share ta ce "Bayan kasa na xubar da tea dina" dariya ya danyi jin ta kirashi da tea, ya san ko me za'ai ba iya sha zata tai ba, ya dagata suka nufi part dinta ya ce "Keda baki da lafiya menene naki na hada tea kuma" a hankali ta ce "Ba kabarni da yunwa ba kaje wajen matarka, meyasa bazan hada ba" ta turo baki ta kwanta akan kujera, murmushi yayi ya fita a parlor ya share inda mug din ya fashe sannan yayi mopping wajen, karasawa yayi gefen Jiddah ya ce "Zamuje eatery me zan kawo maki" girgiza masa kai tayi ta ce "Ni banasan komai" ya bata light kiss ya ce "I know u like shawarma, ita zan siyo maki" bata ce masa komai ya koma part din Rafi'ah, a tsaye ya sameta harta sa hijabi, ya ce "Bafa dake zanje ba" cushion din gefenta ta wurga masa ta ce "Kuma saina bika, ai jiya ma daka fita baka dawo da wuri ba" ya danyi murnushi ya ce "Zance naje ai jiya" ta kara turo baki ta nufi kofa ya bita da kallo yana murmushi, baisan meyasa idan yana tare da ita baya gajiya da kallan abubuwanta ba, key din mota ya dauka ya fita, a parlor ya sameta tsaye tana jiranshi, tayi saurin kama hannunsa ta ce "Harda yawo ma zamuje ko Doctor" ya ce "Eh" rungumeshi tayi tana murmushi ta ce "When are we coming back?" Ya ce "Till night" ta danyi tsalle ta ce "Yess" daga haka suka fita zuwa parking lot Jiddah ta bisu da harara. Sai lokacin Anty Khadija ta koma gida, bayan tayi parking ta shiga parlor da sallama, Umma dake kallanta ta ce "Sai yanzu" ta ce "Ehh na biya clinic ne" Umma ta ce "To ya kukai?" Anty Khadija ta ajiye veil dinta akan kujera ta ce "Kamar dai yadda Malam ya fada hakan take, suma inaga da abinda suka kulla a kasa, shine ya hadu da wanda muke ya kasa bada result me kyau, gaskiya Umma sun mungun tsanar yarinyar" Umma ta danyi murmushi ta ce "Barka, kinga yanzu haduwarmu dasu, zasu bar komai a hannunmu, sai muyi yadda mukaga dama" Anty Khadija ta ce "Hakane, kuma Umma baza suyi tinanin sake wani abun ba, balle su toshe mana hanyar namu aikin" Umma ta danyi dariya ta ce "Dama Malam yace min bamu kadai bane" daga haka Anty Khadija ta mike ta haura upstairs.
Yau ya kama sati 2 da bikin Rafi'ah, tin sassafe ta tashi ta shirya saboda Yusuf ya mata alkawari zai kaita gida yau, sosai tayi kyau ta yafa veil dinta akai, gefenshi ta koma ta zauna ta ce "Doctor" ya dauke kansa akan laptop ya juyo yana kallanta, ta ce "Pls na kwana mana kaji" dan zaro ido yayi ya ce "I can't sleep here without u, sai dai idan zaki bari jibi kwanan Jiddah sai kije ki kwana" kwantar da kanta tayi akan kafardarsa ta ce "Banaso" ya ce "To ba kwana, da daddare zan dauko ki" a hankali ta ce "Na yarda to, kuma sannan ni..." Shiru tayi ta fasa cewa komai, ya bata side hug ya ce "Now tell me, me zaki ce?" A hankali ta ce "Matarka ta daina shiga harkana tinda bataso mu zauna lafiya, kagani dazu na jona ruwa a kettle shine ta juyemin, hakama jiya ta daukemin Apple dina akan dinning kuma nayi magana tace wai in kwata idan zan iya" shiru yayi yana kallan lips dinta dake motsi, ta kai hannunta kan botton din rigarsa ta ce "Kuma Ummina tace karna sake nayi fada da ita, so kace itama ta daina min haka" bakinshi ya ajiye akan nata ya ce "Ai jiya na mata fada sosai, bazata kara ba" ta ce "To ai yau..." Shiru tayi jin bakinshi cikin nata, tayi saurin janye fuskarta ta matsa a gefensa ta ce "Ba yanzu zamu tafi ba" jinginar da kansa yayi akan gado ya limshe ido, kamar zatai kuka ta ce "Karfe 9 fa yanzu Doctor" bude idanuwansa yayi ya kamo hannunta ta dawo kusa dashi ya ce "Zanyi missing dinki Baby, i so much luv u, banasan naji bakya jikina" daga haka ya rungumeta tsam tsam a jikinshi, cikin rarrashi ta ce "I will miss u too, but ni kam ka tashi mu tafi" ya danyi murmushi ya ce "Tona tashi" ta kama hannunsa ta ce "Let's go" kashe laptop din yayi ya dauki phone dinsa da key din mota sannan suka fita. Jiddah na zaune a parlornsa tana shan tea, ya ce "Zan kaita gida na dawo" ta juya musu keya bata ce komai ba, har zasu fita ta ce "To meye damuwana da sai ka gayamin, aikin banza kawai" Rafi'ah ta juyo da sauri jin abinda ta fada, sai kuma tayi shiru, Yusuf ya bude kofar suka fita, yana jiwo tsakin da tai amma baice mata komai ba, har sukaje parking lot baiyi magana ba, bayan sun shiga ya tada motar Rafi'ah ta kamo hannunsa ta ce "Dan Allah ka daina fishi Doctor, i apologize on behalf of her" juyowa yayi yana murmushi yaja hancinta ya ce "I'm not angry dear" ta ce "But you're not smiling" ya ce "Ai nayi" ta ce "Ai saida nayi magana" shiru yayi ya danna horn gateman ya bude sannan suka fita, bayan sun hau titi ta dan kalleshi ta ce "I'm soryy to say ur wife doesn't have manners of talking".
_08103810398_
[8/10, 8:46 AM] Zarah: *_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_41_
Shiru Yusuf yayi ya ci gaba da driving dinsa, bayan few minutes ta dan kalleshi sannan ta ce "I'm sorry if i hurt u" still baice komai ba, sai bayan minti uku ya ce "Not at all, i don't feel like talking anymore" jinginar da kanta tayi jikin kujera ta limshe ido, har sukaje gida babu wanda ya kara magana a cikinsu, a kofar gida yayi parking yana kallanta ya ce "Come down" ta ce "Why not kayi parking a ciki to?" Ya girgiza mata kai kawai, ta ce "But Abba zaiyi magana yana nan fa" ba tare daya kalleta ba ya danna horn, bayan Mustapha ya bude gate din ya shigar da motar sannan yayi parking. Fitowa tayi tana kallansa ta ce "Bari na fadawa Ummi tare muke" ya girgiza mata kai, kamo hannunsa tayi cike da damuwa ta ce "My Doctor is anything wrong with u? Kona maka laifi ban sani ba" limshe idanuwansa yayi ya ce "Uhm~uhm, baki min komai ba, kawai naji banasan magana ne, may be..." Shiru yayi ya bude idanuwansa yana kallanta, ta kai hannunta face dinsa ta ce "May be what?" ya girgiza kai ya ce "I'm having Headache kuma haushi nakeji" murmushi tayi ta rungumeshi ta ce "Allah ya baka lafiya" a hankali ya ce "Ameen" tana dago kanta ta hango Anty Amina da Anty Khadija suna tahowa, sai shewa suke suna tafawa, yadda take kallansa shima Yusuf haka yake kallansu, har suka karaso inda suke Rafi'ah na rike da hannun Yusuf dake zaune, ta dan sunkuyar da kanta ta ce "Ina kwanan ku" Anty Khadija ta washe baki tana kallanta ta ce "Amarya har kin fara fita ne?" Kafin tayi magana Anty Amina ta ce "Haba sati biyu fa, ai yaci ace tazo taga mutanen gida" Anty Khadija ta karasa wajen motar tana kallan Yusuf ta ce "Bashi da lafiya ne?" Rafi'ah da kanta ke kasa ta dan sake hannunsa ta ce "Ehh, kanshi ne yake ciwo" sai lokacin ya dago kansa yana kallansu ya ce "Good morning" a tare suka amsa gaisuwar, Anty Khadija ta ce "To Allah ya sauwake" daga haka suka nufi inda motarta take, murya caan ciki ta kalli Anty Amina ta ce "Kingani ko, alamu sun nuna abin ya fara aiki, aina fada miki daga yau komai zai dai dai ta" Anty Amina ta kamo hannunta ta ce "Gaskiya babu abinda zan iya saka miki dashi Khadija, Amma dama nayi alkawarin idan komai ya dai daita akwai filina da zan mallaka miki, nasan dai watakila kinfi karfinsa amma ai kyauta da dadi" Anty Khadija tayi murmushi tana kallanta ta ce "Gaskiya naji dadi sosai, yanzu dai ki koma komai ake ciki zan kira ki" Anty Amina ta daga mata hannu sannan ta koma apartment dinta ba tare data kalli inda su Rafi'a suke ba, dago kansa yayi ya ce "Move, zan rife kofar i'm going home" ta marairaice ta ce "Baza ka gaishe su ba?" Ya girgiza kai ya ce "Some other time, i can't stay here" matsawa tayi ya rufe kofarsa sannan ya tada motar yayi horn, juyawa tayi duk jikinta a sanyaye ta nufi apartment dinsu, tana hawa balcony ta juyo taga harya fita a gidan, bell ta danna sannan taja gefe ta tsaya, bayan minti 2 aka bude kofar, kallan budurwar data bude kofar tayi sannan ta shiga parlorn, Rafi'ah na murmushi ta rungume Umminta dake zaune akan kujera, Ummi ta shafa bayanta ta ce "How are u daughter?" a hankali ta dago tana kallan Ummi ta ce "I'm fine Ummi, ina Abba?" ta ce "He's upstairs" daga haka ta mike ta ce "Abdul fa?" Ummi ta ce "Yana dakinshi" upstairs ta wuce tana murmushi ta ce "Let me see Abba first" tana shiga dakinsa ta sameshi yana zaune akan stool, Abba yayi murmushi ganinta ya ce "Is this my Mum?" Itama murmushi tayi ta zauna a kan carpet ta ce "Ina kwana Abba" ya ce "Lafiya kalau Mamana how are u and everyone?" Ta ce "All fine Abba, tare muka zo amma kanshi na ciwo shine ya wuce gida" Abba ya ce "Subhanallah, i will call him ltr, Allah ya sauwake" ta ce "Ameen" mikewa tayi ta ce "A huta gajiya Abba" ya ce "Alright Mother" tana fitowa a dakin ta shiga dakinta, yana nan yadda ta barshi sai kamshi yake, ta kwanta akan gadon tana murmushi ta ce "I missed u bed" daga haka ta mike ta fita a dakin ta sauko kasa. Abdul na gefen Ummi yana taya ta arranging papers, ya dan zaro ido ya ce "Anty" ta rungumeshi ta ce "Ya kake, tashi min a gefen Ummina" dariya Abdul ya dinga yi yana kallanta ya ce "Ai ke mun kyautar dake, yanzu ni kadai ne ko Ummi?" ta shafa kansa ta ce "Exactly Babana, tashi dai ka bata wajen tinda ita bakuwa ce" turo baki Rafi'ah tayi jin ance mata bakuwa, Side hug Ummi ta mata ta ce "So ya kuke, i hope everything is going fine?" A hankali ta Jinginar da kanta ajikin mahaifiyarta ta ce "Lafiya kalau, amma ba shida lafiya ne" Ummi ta ce "Subhanallah, meya sameshi?" Cike da damuwa ta ce "Ciwan kaine, dama fa akan da yamma idan yazo daukana zamuje gidan Mummy" Ummi ta ce "Ki bari next time sai kije kawai" a hankali ta ce "Toh, mai aiki kika dauka Ummi?" Ta ce "Ehh, ko karna dauka" Rafi'ah tayi murmushi ta ce "A'a ai aiki zai maki yawa" Ummi tayi murmushi tana shafa kanta ta ce "I hope bakya saan jikin ki nan" ta ce "Noo, da sassafe nake komai Ummi" Ummi taja hancinta ta ce "Good kici gaba da haka kinji first born, watarana zaki ga amfaninsa" a hankali ta ce "Insha Allah" daga haka ta mike ta wuce kitchen.
Da yamma Rafi'ah na zaune a dakinta duk ta shiga damuwa, ta kira Yusuf yafi a kirga amma ko daya baiyi picking ba, bude kofar dakin akai, tayi saurin juya kanta saboda idanta duk yayi jaa sakamakon kuka data yi, karasowa kusanta Ummi tayi ta ce "Idan bazaki tafi ba in kira Abbanki in fada masa, sau uku ina aiko Saudatu ta kira ki amma kinyi zamanki" mikewa tayi a hankali ba tare da kalli Ummi ba ta dauki Hijab har kasa cikin sauran kayanta sannan ta nufi hanyar fita, Ummi dake kallanta ta ce "Wait Fatima, wani abu na daminki ne?" A
Showing 63001 words to 66000 words out of 72501 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22 Chapter 23Chapter 24Chapter 25