iya ba, ni dai ki bawa wani ya kai" Ummi ta ce "Ni kikeso naje na kai kenan? Ai iyayin dayasa kika bari Anty Halima tasan shi, shi zaisa ki dauki hijab dinki ki kai masa ruwan sha" daga haka Ummi ta fice a dakin, Tashi Rafi'ah tayi ta leka ta window dinta ta hango motar Yusuf, hakan yasa ta kara fashewa da kuka ta zube a wajen, Ummi ne ta bude dakin ta dawo rike da wayarta yana ringing ta mikawa Rafi'ah ta ce "Sai ki fada masa bazaki kai ba" daga haka ta ajiye mata a kan gado ta fita. Tashi tayi a hankali ta shiga toilet ta wanke fuskarta sannan t fito ta bude press dinta ta dauko gogggen himar dinta har kasa tasa akan gown din jikinta,
Sai sauke ajiyar zuciya take ta sauko downstairs, Ummi ta nuna mata babban tray akan dinning ta ce "Gashi caan ki dauka" Rafi'ah ta dinga kallan kan tray din ganin drinks har kala 4 sai kankana a yayyanke cikin dan bowl da pineapple sai Apple a gefe, turo baki tayi ta dauka ta fita a parlorn Ummi ta bita da kallo harta fita.
Murmushi Abba yayi bayan ya gama sauraron meaningful words din Yusuf ya ce "Amma iyayanka 'yan nan garin ne?" Yusuf ya ce "Ehh, sunan mahaifina Muhammad saraki, amma Allah ya musu rasuwa shida mahaifiyata shekara 7 kenan, akwai dai kanwar Mamana a unguwar Rimi, yanzu dai ina zaune ne wajen kanwar mahaifina da suke uba daya" Abba ya girgiza kai looking so sad ya ce "Allah ya musu rahama" Yusuf ya ce "Ameen".
Rafi'ah na zuwa dai dai apartment din Anty Amina Ikleemah ta fito rike da tray itama, fruits salad ne a gefe sai fanta da glass cup, Rafi'ah ta dalla mata harara ta wuce, itama harara ta dalla mata tabi bayanta, ajiye tray din Rafi'ah tayi ta bude kofar parlorn, Ikleemah ta shige da sauri, harara Rafi'ah ta bita da shi, daga haka ta dauka tray dinta ta shiga da sallama, a gefen Yusuf ta samu Ikleemah ta zauna wai tana gaishe shi, ta dire tray din hannunta ta juya ta fice a parlorn Yusuf ya dan saci kallanta, bayan sun gama gaisawa da Ikleemah ta mike tana ta rangwada ta fita a parlorn itama. Abba ya ce "Bismillah son, ga abinsha da abinci" Yusuf yayi kasa da kansa yana murmushi, bayan few seconds Abba ya ce "Kace kana aiki a Aminu kano TH ko?" Yusuf ya ce "Ehh" Abba ya danyi shiru kafin ya ce "But kasan class din da take a school?" Ya dirgiza kai, nan kwa yasan a SS2 take , Abba ya ce "To tana SS2 yanzu, sannan koda zatai aure sai ta gama secondary school, na kuma maka alkhawarin in har na gama bincikena zan baka auran Rafi'ah but on one condition" sai lokacin Yusuf ya kalli Abba sannan ya maida kansa kasa, Abba ya ce "Zata ci gaba da karatunta a gidanka" Ajiyar zuciya Yusuf ya sauke ya ce "Insha Allah Abba, nayi alkawari" Abba ya ce "To masha Allah, Allah yayi albarka, bari na amsa waya"
Yusuf ya ce "To Abba" daga haka Abba ya mike ya fita. Rafi'ah na komawa apartment dinsu ta wuce dakinta taci gaba da kukanta, abinda yake kona mata rai yadda Ikleemah keta washe baki tana kallan Yusuf, sannan shima yace mata bazai zo ba ya tashi ya zo, tana tina wadannn abu biyun saita fashe da kuka.
Har Abba y gama making calls dinsa ya shigo Yusuf ko abu daya baici ba, Abba ya ce "Baka ci komai ba Son" ya dan girgiza kai ya ce "I'm full Abba, na gode sosai Allah ya saka da alkhairi" Abba ya ce "Ameen, a huta gajiya" daga haka Yusuf ya fita a parlorn, very gentle ya dinga tafiya harya iso gate ya fita, ya shiga motarsa ya mata key ya bar layin, sai murmushi yake, kana kallansa kasan he's so happy.
[7/29, 6:47 AM] Zarah: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_By FATIMA ✍🏻_
_27~28_
Washegari bayan sallan asuba Rafi'ah ta sauko downstairs ta shiga kitchen, yunwa takeji bata wasa ba, dan rabanta da abinci tin jiya data dawo a school, cup ta dauka ta debi ruwan zafi sannan ta hada tea, ta bude fridge ta dauko bread ta zauna kan kujera ta fara sha, bayan ta gama ta dafa indomie tasa a warmer sannan ta koma upstairs, tana kokarin bude dakinta Ummi ta fito, ta dan sunkuyar da kanta ta ce "Ina kwana" Ummi ta ce "Lafiya, what did u want for breakfast?" Dago kanta tayi tana kallan Ummi ta ce "I already cooked indomie" Ummi ta ce "To aje a shirya" wucewa tayi cikin dakin tana fadin "Insha Allah". Yusuf ne zaune a parlor yana shan tea, sai kiran number Rafi'ah yake amma taki picking, ya danyi murmushi ya ajiye phone din a gefensa dai dai nan Jiddah ta sauko da plate a hannunta, sai side bag dinta da laptop, ta ajiye plate din akan dinning ta karasa gefensa ta zauna, juyowa yayi yana kallanta ya ce "Good morning madam" ta dan kalleshi ta ce "Ina kwana" ya ce "Lafiya, jiya baki tsaya munyi hira ba why?" Ta6e baki tayi ta ce "Bayan kai kake bani labarin waccen yarinyar" Yusuf ya dan zaro ido ya ce "To kiyi hkr, yanzu dai yaushe zamuje gidansu ku gaisa" ta dalla masa harara ta mike ta ce "Ba dai dani ba" kamo hannunta yayi ya ce "Dake mana, bari na gaishe da Umma sai mu fita na ajiyeki a school" ta danyi murmushi tana kallansa, shima din kallanta yake, ya sauke murya kasa a hankali ya ce "U look beautiful Jiddah" ta dan boye fuskarta a bayan laptop ta ce "Kaima kayi kyau Yaya, but jiya kafi kyau" sake hannunta yayi yana murmushi ya ce "U wait me here" daga haka ya wuce upstairs. Da sallama ya shiga dakin Umma, tana zaune gaban mirror taci tsadadden lace, sai powder take shafawa, ta juyo tana kallansa ta ce "Yauwa Yusuf dama yanzu nake cewa Khadija ta maka magana kafin ka fita" zama yayi yana kallanta ya ce "Ina kwana Umma" ta ce "Lafiya kalau, zanje gidan Hajiya Saratu, idan ka tashi a aiki ka biya ka daukoni" a hankali ya ce "To, kenan bada mota zaki fita ba?" Ta ce "Ehh, Khadija zata saukeni yanzu" ya ce "To insha Allah" daga haka ya mike ya fita a dakin. Yana saukowa ya samu Jiddah tsaye tana jiransa, ya dauka key dinsa da lab coat yana kallanta ya ce "Let's go" daga haka tabi bayansa suka fita, hira sosai Jiddah ke masa har suka iso school dinsu, yayi parking yana kallanta ya ce "Study hard Jiddah" ta danyi murmushi ta ce "Insha Allah Yaya" daga haka ta daga masa hannu ta fita a motan. Sadeeq ne ya fito a part dinsu yana jaan trolley, ya dan kalli Jawad dake zaune shiru a parlor ya ce "Good morning" Jawad ya dago yana kallansa ya ce "Morning" daga haka ya limshe idanuwansa ya jingina kansa jikin sofa, bayan few seconds Ikram ta fito, ta dan tsaya tana kallan Yayansu kafin a hankali ta ce "Yaya" bude idanuwansa yayi yana kallanta ta ce "Ina kwana" ya ce "Lafiya, how are u feeling?" Ta ce "Naji sauki, Mami tace ka sameta a ciki" da kai ya amsa mata sannan ta koma ciki, ya mike ya shiga part dinsu hade da sallama, a parlor ya samu Mami tana ta zuge Jakar kayanta, ya zauna yana kallanta ya ce "Gani" bayan ta gama zuge jakar ta dago tana kallansa ta ce "Dama na yanke shawara ka koma gidan Kawu Audu kafin na dawo" ya dago da sauri yana kallanta ya ce "Why Mami?" Ta masa wani kallo ta ce "Is an instruction i'm giving u Ahmad, idan ka dama ka tsallake karka bi" ya sauke kansa kasa baice komai ba, Mami ta ce "I'm just spending two weeks there, idan ka tattara kayanka ka tafi banasan ka sake lekowa gidan nan sai idan na dawo, dan ba zaka zama driver din matar ubanka ba" ba tare daya dago kansa ba ya ce "But what if Abi call me" harara ta galla masa ta ce "Wannan kuma ya rage naka" daga haka ta mike tana gyara zaman sarkan Gold dinta ta yafa veil dinta ta fito, jawo trolley dinta yayi yabi bayanta har zuwa parking lot, Sadeq ya kar6a yasa a boot, karasawa yayi wajen motar yana kallan Mami ya ce "Allah ya tsare" ta ce "Ameen" Ikram na kallansa ta ce "Yaya till we come back" ya daga mata hannu sannan ya koma cikin gida bai tsaya yaga tafiyarsu ba. Da yamma Rafi'ah na shigowa dakinta ta ga phone dinta na haske, ta dago wayar tana kallan screen din, ganin Yusuf ne tayi dan karamin tsaki ta ajiye wayar, daukan laptop tayi ta fito a dakin, ta zauna kan kujera tana kallan Ummi ta ce "Abba yace idan anyi hutu zan bishi Abuja" Ummi ta kalleta kafin ta ce "Ba inda zakije" dan zaro ido tayi tana kallan Ummi ta ce "Nifa ba ruwana da matarsa, kawai inasan zuwa ne" ba tare da Ummi ta kalleta ba ta ce "Waya ce maki tare zasu koma?" Ta bude hannayenta alamar bata sani ba ta ce "Kawai nayi tinanin tare zasu koma ne" Ummi ta dan harareta ta ce "Saboda ke kika haifeshi ko?" dariya ta farayi ta ce "To ai dama ni mamanshi ne" Bude kofar parlorn akai Abdul ya shigo da sallama, Ummi dake kallansa ta ce "Why are u in a hurry?" Ya wuce dakinsa da suri ya ce "Ummi akwai match" Rafi'ah taja tsaki ta ce "Akwai wahala dai, wahalalle kawai" da shirinsa na zuwa ball ya fito, sai kamshi yake kayan kuma sun masa kyau ba kadan ba, Rafi'ah ta ce "Yanzu zai dawo duk doyi" ko kulata baiyi ba ya dauka table water a fridge ya fice, few minutes da fitansa Mustapha yayi knocking, Ummi ta ce "Waye?" Mustapha ya ce "Nine Hajiya, wai Yusuf ne yake sallama da Rafi'ah" sosai kirjin Rafi'ah ya buga, ta dan zare ido tana kallan Ummi kafin ta sauke kanta kasa, Ummi ta ce "Kace tana zuwa" Mustapha ya amsa da toh sannan ya juya, kallan Rafi'ah Ummi ta sakeyi for the second time ta ce "Wa kika cewa Yusuf zaizo yau?" Ta dan kara zare ido ta ce "Wallahi Ummi i don't know he's coming, nima bansan zaizo ba" Ummi ta mike ta ce "This should be the last, banasan haka, idan zaizo u let me know" a hankali ta amsa da toh, Ummi ta ce "Sai ki tashi kije ai" ta mike duk jikinta a sanyaye ta haura sama, wayarta ta dauka taga 16 missed call dinsa sai text messages guda 5, ajiye wayar tayi ta dauka veil dinta ta yafa sannan ta sauko, walking slowly ta fita a parlor tana turo baki harta fita gate.
Yana tsaye jikin motarsa yayi folding hannayensa, har ta karaso ta tsaya a gefensa murmushi yake, ya sauke ajiyar zuciya ya ce "Thank God u came out, how are u Baby?" ta juya kanta gefe bata ce komai, ya ce "Pls talk Fatima, or have i wronged you?" Juyowa tayi ta dalla masa harara, Yusuf ya shafa gashin kansa yana kallanta ya ce "Did..u just eye me Rafi'ah?" ta sake jujjuya idanuwanta tana turo baki, ya ce "Ohk, if that would cool your heart keep eyeing me" shiru tayi bata ce komai ba sai jujjuya ring dinta take, ya danyi murmushi ya ce "Kin gama hararan nawa kuma kin hakura?" ta daga masa kai, ya ce "Good, how are u then?" girgiza kanta ta hauyi a hankali, nan da nan idanta ya ciko da ruwa, Yusuf ya ce "What happened again Rafi'ah, or are u sick?" Ta girgiza masa kai ta ce "I'm not sick, is just u that offended me yesterday" zaro ido Yusuf yyi yana kallanta ya ce "But u just finished eyeing me, ba kin rama ba" ta turo baki tana goge hawayen idanta ta ce "To dan meyasa kake kallan Ikleemeh data kai maka abinci" with surprise Yusuf yake kallanta, ya ce "Who's she?" Ta ce "Jiya bata kai maka abinci ba" har lokacin kallanta yake da mamaki ya ce "To kiyi hakuri insha Allah i promise i won't smile at her again" kanta na kasa tana ta jujjuya ring dinta, ya ce "To kimin murmushi" ta noke kafada, ya ce "Dan Allah Rabi'ah ta" ta dago tana kallansa ta ce "I'm not Rabi'ah" ya danyi dariya ya ce "Haka wancen mai gadin yace min, wai sunanki Rabi'ah" sai lokacin ta danyi murmushi ta ce "That's how he used to call me" ya ce "Then can i contribute" ta kara dariya ta ce "So u want us to fight again?" Yusuf yayi dariya ya ce "Noo, and we are not fighting Allah ma ya kiyaye" a hankali ta ce "Ameen" tana dariya. Zaune yake a parlor yana ta jujjuya tea din hannunsa da spoon saboda yayi sanyi da wuri, Mummy ce ta fito a part dinta tasha lace me kyau, sai kamshi take bugawa, kana kallanta kaga babbar Hajiya, Jawad ya dan sunkuyar da kansa ya ce "Ina yini" ta ce "Lafiya kalau Jawad, su Mami sun tafi ina bacci bamuyi sallama ba" da kai kawai ya amsa, ta ce "Are you not eating food? Gashi fa akan dinning" ya juya yana kallan kan dinning sannan ya ce "I will eat ltr" ta ce "To shikkenan, zanje gidansu Rafi'ah sai dare zan dawo" ajiye glass cup din yayi akan center table ya ce "Let me drop u" Mummy ta ce "A'a ka zauna kasha shayinka Jawad, u don't have to worry zan iya driving ai" bin bayanta yayi yana murmushi ya ce "A'a zan kaiki Mummy" ta tsaya tana kallansa ta ce "To karna baka wahala anjima kuma" ya ce "A'a zan daukoki ai ba abinda nake" Mummy ta ce "To shikkenan muje" ya bude mata back seat ta shiga sannan ya zagaya seat dinsa yayi wa motar key, bayan sun hau titi Mummy ta ce "Abi yace kaci gaba da aiki ko?" Ya ce "Ehh" ta ce "To Allah ya sanya alkhairi" a hankali ya ce "Ameen" yana rife bakinsa phone dinsa ya hau ringing ya dan juya ya kalla screen din, ganin Mami ke kira yasa wayar a silent yaci gaba da driving dinsa.
'Yar karamar yatsarta ta mika masa ta ce "then let's bet" Yusuf dake dariya ya ce "You will soon get used to the idea... So i won't bet on it" Rafi'ah ta danyi dariya ta ce "Kaji tsoro" shima dariyar yake ya ce "No, i'm not scared, but u know what?" tayi saurin girgiza masa kai, ya ce "When ever i marry you, you will stop wearing veil" ta dan zaro ido ta ce "Why Doctor" ya ce "U look more beautiful in hijab" rife fuskarta tayi da gyalen rigarta ta ce "Kaima ai manyan kaya yafi maka kyau" ya ce "To ai jiya nasa" ta ce "Yeah, nima kuma nasa Hijab" ya ce "Keda baki tsaya mun gaisa ba, kishi ya rufe maki ido" harara ta dan masa ta ce "I don't want" yana dariya ya ce "Ur wish is my command Hajiyata, is Abba at home?" Ta juyo tana kallanshi ta ce "Me zaka mishi?" Ya ce "Zance asa ranar auranmu ne" dan zaro ido tayi sai kuma ta ce "This is impossible" ya zura hannunsa a pocket dinshi yana kallanta ya ce "Fatima Abbanki mutumin kirkine, after Abbana he's the second person i can trust, he's a nice person i ever seen, he welcomed me happily, ya saurari bayanai na from d beginning till end and kinsan abinda yafi birgeni dashi?" Girgiza kanta tayi tana murmushi, Yusuf ya ce "He promised that..." Shiru yayi ganin mota tayi parking a gefensu, ya dan kalli Rafi'ah da itama motar take kalla, ganin Mummy ta fito a ciki yasa Yusuf ya karasa kusanta yana murmushi, har kasa ya durkusa ya ce "Ina yini Mummy" cike da fara'a ta ce "Lafiya kalau Yusuf, how is work?" Ya ce "Alhamdulilah" ta ce "Masha Allah" daga haka ta wuce cikin gida, tashi Yusuf yayi yana kallan Rafi'ah ya ce "Dear, i think i have to go, ko zaki zo muje shopping?" Ta dan girgiza kai ta ce "So kake Ummi ta kakkaryani?" dariya ya danyi ya ce "We are not going far" ta noke kafada ta ce "I'm not going anywhere" har lokacin Jawad na cikin motarsa yana kallansu ta cikin tinted glasses dinsa, after some seconds ya bude kofar motar ya fito, da fara'a Yusuf ya mika masa hannu, shima hannu ya mika masa suka gaisa, sai dai bai kalleshi ba, ya zame hannunsa ya nufi gate, Rafi'ah ta ce "I'm not saying i won't follow u anymore, watarana ai zamuje shopping din but not now" juyowa Jawad yayi ya kalleta kafin ya tura gate din ya shige. Yusuf ya ce "When is that time?" Ta ce "Idan na gama exams dina, and we are going with khairiyya" ya ce "Sure, zan kawota ranar Saturday ta gaisheki" cike da farinciki ta ce "Yess thank u Doctor" ya ce "Mention not, bana tafi dan naga kinfi son Khairiyya akai na" murmushi tayi me kyau kafin ta ce "And it's impossible, after Abbana da Ummina, Mummyna then it's you" daga haka ta boye fuskarta ta nufi gate ya bita da kallo yana murmushi, sai data shige sannan ya shiga motarsa ya bar layin.
Showing 33001 words to 36000 words out of 72501 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12 Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25