ya daga kai yana kallon Ashnaah ya ga ta boye fuskarta kan gadon alamar ko ganin abincin bata son yi, rufe abincin yyi ya dawo gefenta ya xauna yace "to me xa ki ci Fateema, baki ci komae ba tun safe fa" dago kai tayi a hnkli tana kallonsa kmr xata yi kuka tace "kila kunu xan sha, amae xan yi idan naga wnn" yyi shiru yana kallonta snn yace "to kar mu ba Maryam wahala, in kira Zeenat ta maki koh" gyada masa kai kawae tayi, ya mike ya fita falo don ya bar wayarsa can. Karfe tara da kusan rabi bayan Khaleel ya je gidansu Zeenat ya karbo ma Ashnaah kunu ya ce da Al-ameen xa su tafi, Al-ameen yace "ina xa ku?" Khaleel yace "hotel din da mu ke" Al-ameen yace "gidan nawa bae maka ba knn koh" Khaleel yyi murmushi yace "ba hka bne frnd kayan mu na can ne" Al-ameen yace "to ka je ka kwaso su ynxu, in kuma kafi son xaman hotel din ne to ka tafi ka karata amma ka bar matar ka nn," Khaleel yyi dariya yace "Alryt, tnx for accomodatin us frnd" Sun dde suna hira da abokin nasa a falo snn Al-ameen yace "ka ga ka tashi ka tafi gun wife dinka, ni ina nn har midnyt" Khaleel ya mike kmr jira yake don dama gaba daya hnklinsa yyi can yace "toh Allah ya ba mu alkhairi," ya nufi sama. Xaune ya tarda Ashnaah kan gado ta jingina jikin gadon, ya karaso da sauri yana kallonta yace "kin sha kunun da yawa wife" gyada masa kai tayi kawae, a hnkli tace "Cikina ke min ciwo" ya mike ya dauko wani ledan da ya shigo da daxu ya fiddo magunguna da allurori, ya shiga hada alluran, kallonsa kawae Ashnaah ta ke, ya lura da hkn ya dago kansa shi ma yana kallonta, kauda kai tayi da sauri cike da jin kunya, yyi murmushi ya ci gaba da abinda yake, har ya gama snn ya mike ya dawo inda take ya ce "a cinya xan maki koh" make kafada tayi kmr xata yi kuka tace "um um bna so" juyawa ya ga tayi ta kwanta tayi ruf da ciki, ya gane abinda ta ke nufi, yyi murmushi ya dawo inda take ya mata alluran, lallashinta ya shiga yi tun kan ta fara masa kuka don ya ga alamar hkn, ya dagota yana kallon hawayen idonta da yasa idon kyalli, jawota yyi jikinsa ya hade goshinsa da nata a hnkli ta ga ya lumshe ido, ko ba a gaya mata ba tasan me yake shirin yi, ta dauke kanta da sauri alamar bata so ta shiga kkrin kwace kanta, rungunmeta yyi ssae, a hnkli murya can kasa yace "plss wife" girgixa masa kai ta shiga yi kmr xata yi kuka tace "A'a bna so" ya daura bakinsa kan wuyanta kmr me rada yace "to na daina wife"
Washegari karfe sha daya saura Al-ameen ya kama hanyar gidansu Ameesha kmr ynda ya ce, bae samu wahalan ganinta ba don sun fito knn da drivernta xae fita da ita, sakkowa tayi daga bayan motar tana kallon Al-ameen kmr tana son tuno inda ta san shi, Al-ameen yyi murmushi yace "Kin manta ni koh?" Shiru tayi bata ce komae ba, Al-ameen yace "By d way, sunana Al-ameen, abokin Dr Khaleel, na xo gun ki kuma sae ga shi xa ku fita" ssae ya ga jikinta yyi sanyi a hnkli tace "kayi hkuri bn gne ka ba, mu shiga daga ciki toh" juyawa tayi ta sallami drivernta a kan ta fasa fita, kallonta kawae Al-ameen yake cike da tausayinta gashi ta rame kan ynda ya Santa, ta juya tana kallonsa tace "mu shiga ciki" ba musu ya bi bayanta suka shiga cikin gidan, dae dae nn Hajiyarsu ta fito raka bakinta, da mmki take kallon yar tata tace "kaddae kin fasa fitan Meesha" Ameesha ta girgixa mata kai tace "A'a nayi bako ne" da mmki Hajiyar ke kallon Al-ameen don a iya saninta tunda Ameesha ta dawo gida daga gidan khaleel bata kallon duk samarin dake bibbiyanta, Hajiyar tayi murmushin jin ddi suka gaisa da Al-ameen duk a tunaninta sabon saurayi tayi don da tasan abokin Khaleel ne bbu shakka kaca kaca xata yi masa, don bbu ranan Allahn dae xae wuce da baxata yi ma Khaleel Allah ya isa ba. Karkashin daya daga bishiyoyin da ke compound din suka xauna, Gaishesa ta kuma yi, Al-ameen ya amsa yana tambayarta kwana biyu tayi murmushi bata ce komae ba, sae da aka dau kusan minti biyu snn Al-ameen yace "ki gaya min gskya khadija kar ki boye min komae, ke kika rubuta takardan nn ko ba ke ba?" Hawaye ne ya shiga bin kuncinta ta ma rasa abinda xata ce masa can ta fashe da kuka tana kallonsa, bae ce mata komae ba tayi mai isarta snn a hnkli tace "wllh bani ce nayi rubutun nn ba, don me ake tunanin xanyi hka, y will I do dat, me Fateema ta min xan mata hka, tun da na shiga gidan kallon bnxa bae taba hadani da ita ba kuma ni na dauketa tamkar kanwata da muka fito ciki daya, Khaleel bae min adalci ba da yyi tunanin xan iya yin hka" Al-ameen ya sauke ajiyar xuciya yace "ranan da ya je birthday wa ya maido sa gida" Ameesha na share hawayen da ke sakko mata tace "Najeeb" Al-ameen yace "falo ya shigo da shi ko waje ya bar sa" ta girgixa masa kai tace "har bedroom dinsa ya kai sa" Al-ameen ya xaro ido yace "bedroom" Ameesha ta gyada masa kai, Al-ameen yyi murmushi yana shafa gemunsa yace "kin bi sa dakin ne?" Ta girgixa masa kai a hnkli tace "har Washegarin ranan ban shiga dakinsa ba, Fateema kadae ce naga ta shiga da safe" Al-ameen yace "gud, bani digit din ki, xan wuce ynxu" wayarsa ya mika mata ta karba ta saka nmbrta snn ta mika masa, yyi mata gdya ya mike, ita ma hka, sallama yyi mata ya nufi gate, kasa daurewa tayi ta bi sa da sauri a sanyaye tace "Khaleel din fa" Al-ameen ya juya yana kallonta yace "yana nn, abubuwa da yawa sun faru bayan rabuwarku kar ki damu xa muyi waya idan na koma gida" gyada masa kai kawae ta iya yi hawaye cike idonta. Al-ameen ya juya ya fice daga gidan. Sha biyu Al-ameen ya isa gidansa, kofar gida ya tarda Khaleel jingine jikin wata mota da wani, parkin yyi nn kofar gidan ya fito don ganin shi da waye a tsaye, Najeeb ya ga ni, Al-ameen ya wani hade rae yana kallon Najeeb din, Najeeb ya daga kai yana kallon Al-ameen din, ganin irin kallon da yake masa yasa shi ma ya shiga masa wani matsiyacin kallo irin na yan duniya. Al-ameen ya girgixa kai tare da jan tsaki ya shige cikin gidansa, Najeeb yyi tsaki yace "wnn abokin naka dabba ne wllh, shi ba dan kowa ba sae girman kan tsiya, ko kadan bae san darajar dan Adam ba, kar ya raina min wayo don ya gan ni tsaye kofar gidansa" Khaleel dae bae ce komae ba sae murmushin da yyi, Najeeb ya mika masa makullin hannunsa yace "gashi nn na baka gidana na, U.rimi har komae ya dawo maka nml frnd dnt tell me no plss, snn don Allah ka je ka ba dad din ka hkuri he is jet angry at yhu, I will help yhu get bck ur document don dad dina ya sama maka aiki amma a Zaria, ka gaida min fateeman" Najeeb ya ciro Atm dinsa ya mika masa yace " take this ka siya duk abinda ka ga ya dace na kayan abinci idan kun tafi can gidan,"
[10:54AM, 11/25/2016] AH💫: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
102....
Sae da wayar ta kusa katsewa snn Khaleel ya daga, shiru yyi da farko don ya rasa ta inda xae fara mgnan, jin momyn ta ambaci sunan Fateema yasa ya bude baki da kyar yyi mata sallama, shiru momy tayi daga daya bangaren, sallaman ya kuma yi momy ta amsa wnn karan, dukar da kai yyi kmr tana ganinsa ya gaisheta, momy ta amsa ta kuma yin shiru, rasa me xae kuma cewa yyi, can yyi saurin cewa "Amm bacci take momy, idan ta tashi xa ta kira" Momy tace "OK ngd" sallama yyi mata ta kashe wayan, Khaleel ya sauke ajiyar xuciya ya ajiye wayar ya xauna gefen gado yana kallon Ashnaah, wayarsa ya shiga ring ya daga yana kallon me kiran ya ga umminsa ce, ya daga tare da mata sallama suka gaisa, Ummi tace "Fateema fa? Ya jikin nata?" Yace "Da sauki Ummi, bacci ma take" Ummi tace "to Allah ya sauwake, dama Rukayya ce tace tana son xuwa, shine nace bari in kiraka ka fada mata inda kuke" Khaleel yace "to Bari in kirata Ummi" Ummi tace "toh shknn, ka gaida fateeman idan ta tashi" sallama suka yi ya katse kiran ya shiga neman layin kanwartasa don yi Mata kwatancen inda su ke. Yana ajiye wayar kiran Zeenat ya shigo wayar kuma, dagawa yyi suka gaisa tace "dama ina son xuwa in duba Fateema ne doctor" Khaleel yace "OK bbu damuwa, lemme send yhu address" Address din gidan Al-ameen ya tura mata, Karfe sha daya Rukayya ta iso gidan ta kira shi, Khaleel ya fito ya tare ta su ka shiga gidan a tare, falo ta bar abincin hannunta da Ummi tace ta kawo ma fateema ya nufi sama da ita, a stairs yake tambayar ta ko dad dinsu na nan, tace "ya tafi Abuja jiya," yace "OK, me kika kawo a kula" tace "waina ce da miya" Ashnaah na xaune suka shigo dakin, ta daga kai tana kallon Rukayya, Rukayya ta karaso inda take ta xauna gefen gadon tace "sannu, ya jikin?" Ashnaah tace "da sauki" Rukayya tace "to Allah ya kara lfya" mikewa tayi ta fita daga dakin don ba sabawa suka yi ba ta koma falo, Khaleel yace "Ummi ta kawo maki waina xa ki ci?" Shiru tayi tana kallonsa, nn da nn ta ji sha'awar wainan sae dae tana tsoron kar ya sa ta amai, kmr xata yi kuka tace "nima bn san ko xan ci ba" murmushi yyi ya mike ya fita dakin, sae ga shi ya dawo rike da plate din wainar da miya a wani bowl, dauke kanta tayi da sauri ya karaso yace "baxa ki yi amae ba wife, dan kadan xa ki ci" a hnkli ta dago kanta tana kallon abincin, ya sakko da ita kasa yace "toh ci kadan ba da yawa ba" ta dan leka miyan ta dauke kai tace "ni hka xan ci bbu miya" yace "to dauka ki ci" daukan daya yyi ya kai mata baki ta karba ta shiga ci a hnkli, tun da ta fara laulayi sae ranan ta sa abinci baki, wayarsa ya dauka jin ana kiransa ya ga Zeenat ce, ya dauka tace ga ta a kofar gida, Rukayya ya kira yace ta je ta shigo da ita, Ashnaah tace "wacece?" Ya ajiye wayar hannunsa yace "Zeenat ce xa ta xo gaishe ki wae" ta hade rae tace "me ya same ni?" Yi yyi kmr bae ji ta ba, sae kuma yace "momy ta kira ki daxu kina bacci na dauka" Ashnaah tace "wace momy" ya daga manyan idonsa yana kallonta yace "ur mum" shiru tayi tana kallonsa, a hnkli tace "me kace mata?" Ba tare da ya kalleta ba yace "na ce kina bacci" wayarsa ya dauka ya mika mata yace "gashi ki kirata" ba musu ta karbi wayar a sanyaye, ya mike ya fita daga dakin, bugu biyu momy ta dauka, Ashnaah tayi mata sallama tare da gaisheta, momy tace "kina lfya fateema? Ya jikin?" Ashnaah tace "da sauki momy, kin kira daxu ina bacci" momy tace "ehh, kina dae cin abinci koh?" Ashnaah ta gyada mata kai tace "ina ci momy, Ashfah fa?" Momy tace "dama ita ce ke damuna tana son xuwa gun ki, shine nace Bari in kira in gaya maki ki tura mata address" a sanyaye Ashnaah tace "Abba fa momy?" Momy ta dan yi shiru snn tace "baya nn, yana Abuja" Ashnaah tace "toh xan turo mata address din ta nmbrta" sallama suka yi Ashnaah ta ajiye wayar Khaleel, jikinta a Sanyaye, duk lkcn da ta tuna kalaman Abbanta na karshe a kanta sae ta ji hnklinta ya tashi, bata fatan Allah ya dauki ranta bata yi reconcile da Abbanta ba ya yafe Mata, da koh ta bani a rayuwa, hawaye ne ya shiga sakko Mata, dai dai nn Khaleel ya shigo dakin, karasowa yyi inda take da sauri ganin hawaye fuskarta da damuwa yace "me ya faru wife, momy ta ji haushi na daga kiranta koh?, am vry srry I won't do dat again" girgixa masa kai tayi tana hawaye a hnkli tace "bata ce komae ba, Abbana nake tunani" Khaleel ya dan sauke ajiyar xuciya yace "kar ki damu wife, wataran sae lbri, kuma In'sha Allah duk xa mu gama da iyayen mu lfya" gyada masa kae kawae tayi, yace "to share fuskar ki, kin ga Zeenat ta xo gaishe ki" lkci daya Ashnaah ta hade rae tace "wae gaisuwar me xata xo ta min," Khaleel yyi shiru snn yyi murmushi, Ashnaah tace "bana son gaisuwar, ta wani xo wajen ka ta fake da cewar ni ta xo gaisarwa meye hadi na da ita, ina ta san ni ko kuma na Santa, kawae ta xo wajen ka ta wani ce ta xo gaishe ni" fashewa da kuka tayi, Khaleel ya danne dariyarsa yace "Haba bby meye abun kuka a nn, ba sae in bar gidan ba idan ta gama gaishe ki ta yi wucewarta" Ashnaah ta galla masa harara ya mike yana dariya ya fita, bin sa tayi da kallo lkci daya ta ji haushin kanta, share hawayen fuskarta ta shiga yi a hnkli, y will she show she cares dat much abou him, he is d cause of everythin she is goin through, me yasa son sa ya shigeta lkci daya bayan duk wahalan da ta sha a hannunsa, girgixa kai tayi ta tura wainan gabanta cike da jin haushin kanta, dae dae nn Zeenat ta shigo dakin da sallama rike da flask a hannunta da ledan fruit, Ashnaah ta sunkuyar da kai da sauri, Zeenat ta karaso gabanta tana murmushi tace "sannu Fateema, ya jikin" Ashnaah ta kasa yi mata abinda tayi niya, ta dago kanta ta dan kirkiri murmushi tace "da sauki, Alhmdllh," Zeenat ta ce "toh Allah ya kara lfya, ga kunu na yo maki" Ashnaah tace "to ngdd Allah ya saka da alkhairi" Mintin Zeenat goma a dakin ta mike tace "xa ta koma" Ashnaah ta kuma yi mata gdya snn tace bari ta rakata falo, duk ynda Zeenat ta so tayi xamanta ta bar rakiyan kn yadda Ashnaah ta yi suka sauko har falo, Zeenat na kallon Rukayya dake kallo a falon tace "doctor fa Rukayya?" Rukayya tace "ya fita wllh" Ashnaah na jin hka ta juya ta nufi sama, Zeenat tace "to idan ya dawo ki ce masa na tafi" Rukayya tace to, snn suka yi sallama ta fita, sae a snn hnklin Ashnaah ya kwanta ta koma sama, Karfe biyu saura Rukayya tayi ma yayanta da Ashnaah sallama ta wuce gida. Da yamma Karfe hudu da rabi Khaleel ya sa Ashnaah ta shirya suka tafi can gidansu tun da Abbansa na Abuja. Suna gidan har kusan Karfe shidda sae ga Abba ya dawo daga Abuja, ba karamin tashi hnklin khaleel yyi ba don bae taba xaton dawowan dad din nasa a lkcn ba, toh da wani idon ma xae kalli mahaifin nasa, da ma bae shigo da motarsa cikin gidan bne, ita kanta Ummi bata so dawowan mai gidan nata ba a lkcn sanin ita kanta sae ranta ya baci, ae kam hka ya faru don ko da ta je yi masa sannu da xuwa shareta yyi, ta bar masa dakinsa kawae, tana dawowa bedroom dinta Khaleel da ke xaune ya rike kansa ya mike da sauri yace "Ummi xa mu tafi" Ummi ya galla masa harara tace "tana baccin xa ku tafi" ya juya yana kallon Ashnaah da ke bacci tun shigowar su gidan, a hnkli yace "tashin ta xan yi Ummi" Ummi tace "bbu inda xa ku sae ta tashi" kasa mata musu yyi ya koma ya xauna, ita kuma ta ci gaba da abinda take, a hnkli yace "xan iya xuwa gaida dad Ummi" girgixa masa kai tayi ba tare da ta kallesa ba tace "A'a kar ka je" bae kuma ce mata komae ba har aka kira sllhn Magrib snn ya mike ya shiga bathroom dinta yyi alwala ya ce ya tafi masallaci, Khaleel bae nufi masallacin da yasan xae hadu da dad dinsa ba, kuma ana idar da sllh ya dawo gida don ma kar su hadu bakin gate. Da kyar ya iya cin shinkafar da Ummi tayi masa ranan bayan ya dawo daga sllhn isha, Karfe takwas da kusan rabi Ashnaah ta tashi, Ummi ta kawo mata kunun da tayi mata, ta mike ta nufi bayi ta kuskure bakinta snn ta dawo ta dauki kunun tana sha, Karfe tara Khaleel ya shiga dakin rukayya yace ta duba masa falo ko dad na nn don xa su koma gida ne, ta dawo tace baya falo, komawa dakin umminsa yyi yace da ita xa su wuce gida, Ashnaah ta Mike ta dauki hijab din da Rukayya ta bata ta sa snn suka yi ma Ummi sae da safe, Ummi tayi masu Allah ya kiyaye suka fita daga dakin tana gaba yana biye da ita a baya, ido hudu Khaleel yyi da dad dinsa da sakkowansa falon knn yana cin fruit a kan centre table, Khaleel ya dauke kansa da sauri ya kasa ci gaba da tafiyar ya tsaya stairs din karshe, Ashnaah ta juya tana kallonsa, ita ma jikinta yyi sanyi, ta karasa falon a sanyaye ta isa inda dad din yake ta durkusa kasa
Showing 90001 words to 93000 words out of 121890 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31 Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41