din ka xae kira ka akan cewa ka ba shi takardun makarantar ka, I mean ur certificate don yana takaman he made yhu get it, toh kar ka kuskura ko me xae faru ka bashi, ka dae ji abinda na gaya maka koh?" Khaleel yyi shiru ya ma rasa me xae ce mata, a hnkli yace "shknn Ummi, na ji" ya fadi hkn ne kawae ba don baxae ba sa ba idan ya bukaci hkn, Ummi tace "Allah maka albarka" a sanyaye yace "Ameen" snn tayi masa sallama ta katse kiran, Khaleel ya daga kai yana kallon Ashnaah, ita ma kallonsa take, mikewa tayi da kyar har lkcn tana kallonsa murya can kasa tace "tel me wat is happenin plss" Khaleel ya sakar mata murmushi yace "tel me ya ku ka yi da parent din ki tukun?" Nan da nn hawaye ya cika idonta ta sunkuyar da kanta sae ga hawayen, dago kanta yyi a sanyaye yace "ban ce kiyi kuka ba wife" gyada masa kai tayi tana share hawayen fuskarta a hnkli tace "my dad disowned me, ya ce ya cire ni cikin ya yansa" kuka ssae ta fashe da, ya rungunmeta a hnkli shi ma yace "same wit me" dago kai tayi tana kallonsa, a hnkli ya shiga bata lbrin ynda su ka yi da Abbansa, Ashnaah ta fashe da wani sabon kukan, ya jawo ta jikinsa yace "its OK dear, Allah na tare da mu" kai kawae ta gyada masa, ta xame jikinta daga nasa ta kwanta, lallabata yyi ya bata maganin da ya dauko ta sha da kyar, snn ya mike yana kallon kayan baccin kan gadon snn ya kalli abinda ke jikinta yyi murmushi yace "baki canxa kaya ba" yi tayi kmr bata ji sa ba, yace "toh give me my towel, xan shiga wanka" mikewa tayi ta xaune kmr xata yi kuka tace "to sae in sa me?" Ya ce "ba ga kaya ba na siyo maki" ta wara manyan idonta tare da galla masa harara tace "wnn ne kaya?" Dariya yyi yace "to ae irinsu naga kike sa wa a can gidanmu, ko kin manta ne?" Ashnaah ta xaro ido tace "ni?" Ya karaso kusa da ita ya xauna yana mata wani irin kallo yana rike da rigan baccin yace "deny it, ba ki da irin wnn rigan," rufe fuskarta tayi da tafin hannunta da sauri, yyi dariya ya cire hannun, snn ya cire hijab din jikinta a hnkli yace "tashi ki sa kayan ki cire min towel dina" fixge hijab din tayi daga hannunsa kmr xata yi kuka tace "ni kunya nake ji"
7 mins 路 Khaleesat Haiydar...






[10:54AM, 11/25/2016] AH馃挮: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 98..... Tsayawa
kallonta Khaleel yyi yana murmushi, ta mike a hnkli
xata bar wajen ba tare da ta bari sun hada ido ba,
rikota yyi da sauri ya xaunar da ita kan gadon yace
"da gske kunya ta kike wife" sunkuyar da kai tayi,
yyi murmushi ya shiga kwance tawul din dake
jikinta a hnkli, ta wara ido ta rike da sauri tana
kallonsa kmr xata yi kuka tace "don Allah ka bari"
fingers dinsa biyu ya daura kan lebbenta alamar tayi
shiru, a hnkli ta sauke idonta daga kallon da take
masa, bata kuma hanasa ba har ya cire towel din
daga jikinta ya dauki rigar baccin ya sa mata da
kansa, ita dae bata bari sun hada ido ba don dauke
kanta tayi cike da jin kunyansa, yana gama sa mata
kayan ya kwantar da ita kan gadon, ta lumshe ido
da sauri kmr me bacci ta juya masa baya, yyi
murmushi ya mike ya nufi bathroom rike da towel
din. Ko da ya fito Ashnaah tayi bacci, ya dde tsaye
yana kallonta wani mugun sonta na fixgarsa,
memory din ran da ya fara ganinta ya shiga dawo
masa, gefen gadon ya xauna a hnkli yana murmushi
"one early Monday Mrnin, yana xaune gun masu
gyaran mota, ana duba masa motarsa, yes sae ga
ta ta taho, ta burgesa a lkcn kuwa??" Ya girgixa kai
yana ci gaba da murmushi "nop, not at all, hasali
ma haushin distractin din shi da takalmin kafarta yyi
ya ji a lkcn, yes tana sanye da atamfa somethin Ash
da ratsin orange nd brown if he recalled well,
handbag brown takalmi brown, hijab...." Murmushi
yyi ssae don bae manta ba sarae, yasan kuma
baxae taba mantawa ba a rayuwarsa, nd finally d
receipt nd imprtnt documents dat cause ol dis," a
hnkli ran da ta maresa ya fado masa, ya juya yana
kallonta, murmushin nn dae ya kuma yi snn ya Mike
don bae son ya kuma tunawa, jallabiyarsa ya saka
snn ya shimfida darduma yyi shafa'i da wutr, ya dde
xaune kan darduman yana tunanin situation din da
ya tsinci kansa a yau, a whole him MD Ibrahim
Khaleel, no job no home, murmushi yyi ya gode
Allah snn ya mike ya kashe wutan dakin yyi
kwanciyarsa gefenta, kasa bacci yyi daren ranan hkn
yasa ya Mike ya kuma dauro alwala ya shiga sllh,
sae kusan uku saura ya sallame ya dawo kan gadon
yana kallon Ashnaah da ke ta juye juye, taba jikinta
yyi yaji xafi, ya dagota ya rungumeta a hnkli yace
"ina ke maki ciwo" ta bude ido ta girgixa masa kai
da kyar tace "amae nake ji" shafa bayanta ya shiga
yi a hnkli yace "xae daina wife" sun fi minti goma a
hkn har ya ji alamar ta koma bacci snn ya kwantar
da ita ya kwanta gefenta, birginowa tayi ta dawo ta
shige jikinsa, ya lumshe ido ya rungunmeta ssae, ba
a dau lkci ba ta kuma komawa bacci, sae a snn
shima yyi baccin. Da Asuba Khaleel ya tashi, ya dde
xaune kan gadon daga karshe ya mike ya shiga bayi
don yin alwala, tashin Ashnaah yyi kafin ya fita xuwa
masallaci, ta bude ido tana kallonsa, yace "ki daure
kiyi alwala kiyi sllh wife," mikewa xaune tayi, yace
"bari in tafi masallaci" ta gyada masa Kai snn ya
fita, da kyar ta mike ta shiga bayin ta dauro alwala
snn ta fito, tana idar da sllhn ta shiga bude ledojin
da ta gani a dakin ko xata ga toothpaste da brush
don kunu kawae take son sha, ta ga duk yawanci
kananan kaya ne da ya siyo Mata, a wani ledan ta
ga brush biyu da MacLean ta dauka ta shiga bayi ta
wanke bakinta, a nn ta samu yin aman da take ji
tun jiya, sae a snn taji ta samu relief duk da ta
galabaita ssae, ta kuma wanke bakinta ta fito jiki ba
kwari, dauraye cup din jiya tayi ta xuba kunun ta
shiga sha, kadan ta rage ta ajiye, ta jinginar da
kanta jikin gadon, Khaleel ya shigo dakin yana
kallonta yace "kin yi sllhn wife?" gyada masa kai
kawae tayi, ya kalli cup din dake kasa yace "kin sha
kunun ne kuma?" Nn ma kai ta gyada masa ta
kwanta don bata son mgna, nn da nn bacci ya
dauketa, har Karfe goma bata tashi ba, hkn yasa ya
shirya kawae ya fita nema masu apartment ko xae
su samu a ranan. Sha daya saura Khaleel ya dawo,
har lkcn Ashnaah bata tashi ba, ya dde tsaye yana
kallon kyakkyawan surarta, snn ya karasa kusa da
ita cike da kasala yana kallonta, first nyt dinsu tare
kawae yake tunawa, yyi murmushi ya xauna gefenta
ya shafa cikinta yana kallon fuskarta, a hnkli ya
daura lips dinsa kan cikinta ya lumshe ido murya
can kasa yace "babyna na sa ki bacci da yawa ko
wife" bude ido tayi tana kallonsa, ya mike xaune da
sauri, ya sakar mata murmushi yace "kina jin
yunwa?" Girgixa masa kai tayi, xae yi magana
wayarsa ya shiga ring ya dauka yana kallon me
kiransa, gabansa ya fadi ganin Abbansa, kasa
dagawa yyi ya ajiye wayar har ya katse, ya daga kai
yana kallon Ashnaah da ke kallonsa, ya mata
murmushi ta sunkuyar da kai, kuma kira aka yi,
Khaleel ya juya yana kallon wayar a sanyaye, Al-
ameen ne ke kiransa wnn karan, ya dauki wayar ya
daga jiki ba kwari yyi masa sallama, gaisawa suka
yi snn Al-ameen yace "kana gida koh Khaleel"
Khaleel ya dan yi shiru snn ya girgixa kai yace "A'a
bana gida" Al-ameen yace "OK ina xa mu hadu, i
need ur informations, wani aminin dad dina ke
neman qualify Dr da xae dinga runnin masa clinic
dinsa, I guess ka ma san shi dad din Ahmad ne,
yhu knw Ahmad ne ke runnin din clinic din toh he is
goin abroad, d only prblm here is dat a Abuja ne,
ko da yake ma wnn ba matsala bne a gani na,
where will we meet ynxu?" Khaleel da tun fara mgnr
abokin nasa yyi shiru, ya sauke ajiyar xuciya a
sanyaye yace "bana kusa ynxu, if am bck xa mu yi
waya" Al-ameen yace "OK I will b expecting ur cal"
ajiye wayar Khaleel yyi ya dafe kansa, Ashnaah da
ke kallonsa har lkcn a hnkli tace "me ya faru" ya
dago kai yana kallonta lkci daya ya sakar mata
murmushi don baya son yana nuna damuwansa
gabanta yace "nothin wife just thinking" ita ma
murmushin tayi ta sunkuyar da kanta, wayar da ya
ajiye ya kuma ring yana dubawa ya ga dad dinsa ne
kuma, kasa kin daga wayar yyi ya daga a sanyaye
tare da yin sallama.
Like 路 7 路 Reply 路 Report 路 17 minutes ago




[10:54AM, 11/25/2016] AH馃挮: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
100.....
Ashnaah bata ce komae ba har lkcin yana rungume da ita, ya dago kanta yana yana kallon fuskarta a hnkli yace "to me kike son ki ci?" Girgixa masa kai tayi alamar baxata ci komae ba, kwankwasa kofar dakin aka yi, Ashnaah ta janye jikinta daga nasa da sauri, Maryam ta tura kofar dakin da sallama ta shigo rike da faranti dauke da kulan abinci da plates da drinks, ta karaso cikin dakin ta ajiye tana murmushi tace "amarya ga abinci" murmushin Ashnaah ta mayar mata, Khaleel yyi mata gdya ta fita ta kullo masu kofar, Khaleel ya sakko daga kan gadon ya bude kulan ya ga tuwon shinkafa ne da miyar vegetable, ya daga kai yana kallon Ashnaah ya ga ta boye fuskarta kan gadon alamar ko ganin abincin bata son yi, rufe abincin yyi ya dawo gefenta ya xauna yace "to me xa ki ci Fateema, baki ci komae ba tun safe fa" dago kai tayi a hnkli tana kallonsa kmr xata yi kuka tace "kila kunu xan sha, amae xan yi idan naga wnn" yyi shiru yana kallonta snn yace "to kar mu ba Maryam wahala, in kira Zeenat ta maki koh" gyada masa kai kawae tayi, ya mike ya fita falo don ya bar wayarsa can. Karfe tara da kusan rabi bayan Khaleel ya je gidansu Zeenat ya karbo ma Ashnaah kunu ya ce da Al-ameen xa su tafi, Al-ameen yace "ina xa ku?" Khaleel yace "hotel din da mu ke" Al-ameen yace "gidan nawa bae maka ba knn koh" Khaleel yyi murmushi yace "ba hka bne frnd kayan mu na can ne" Al-ameen yace "to ka je ka kwaso su ynxu, in kuma kafi son xaman hotel din ne to ka tafi ka karata amma ka bar matar ka nn," Khaleel yyi dariya yace "Alryt, tnx for accomodatin us frnd" Sun dde suna hira da abokin nasa a falo snn Al-ameen yace "ka ga ka tashi ka tafi gun wife dinka, ni ina nn har midnyt" Khaleel ya mike kmr jira yake don dama gaba daya hnklinsa yyi can yace "toh Allah ya ba mu alkhairi," ya nufi sama. Xaune ya tarda Ashnaah kan gado ta jingina jikin gadon, ya karaso da sauri yana kallonta yace "kin sha kunun da yawa wife" gyada masa kai tayi kawae, a hnkli tace "Cikina ke min ciwo" ya mike ya dauko wani ledan da ya shigo da daxu ya fiddo magunguna da allurori, ya shiga hada alluran, kallonsa kawae Ashnaah ta ke, ya lura da hkn ya dago kansa shi ma yana kallonta, kauda kai tayi da sauri cike da jin kunya, yyi murmushi ya ci gaba da abinda yake, har ya gama snn ya mike ya dawo inda take ya ce "a cinya xan maki koh" make kafada tayi kmr xata yi kuka tace "um um bna so" juyawa ya ga tayi ta kwanta tayi ruf da ciki, ya gane abinda ta ke nufi, yyi murmushi ya dawo inda take ya mata alluran, lallashinta ya shiga yi tun kan ta fara masa kuka don ya ga alamar hkn, ya dagota yana kallon hawayen idonta da yasa idon kyalli, jawota yyi jikinsa ya hade goshinsa da nata a hnkli ta ga ya lumshe ido, ko ba a gaya mata ba tasan me yake shirin yi, ta dauke kanta da sauri alamar bata so ta shiga kkrin kwace kanta, rungunmeta yyi ssae, a hnkli murya can kasa yace "plss wife" girgixa masa kai ta shiga yi kmr xata yi kuka tace "A'a bna so" ya daura bakinsa kan wuyanta kmr me rada yace "to na daina wife"
Washegari karfe sha daya saura Al-ameen ya kama hanyar gidansu Ameesha kmr ynda ya ce, bae samu wahalan ganinta ba don sun fito knn da drivernta xae fita da ita, sakkowa tayi daga bayan motar tana kallon Al-ameen kmr tana son tuno inda ta san shi, Al-ameen yyi murmushi yace "Kin manta ni koh?" Shiru tayi bata ce komae ba, Al-ameen yace "By d way, sunana Al-ameen, abokin Dr Khaleel, na xo gun ki kuma sae ga shi xa ku fita" ssae ya ga jikinta yyi sanyi a hnkli tace "kayi hkuri bn gne ka ba, mu shiga daga ciki toh" juyawa tayi ta sallami drivernta a kan ta fasa fita, kallonta kawae Al-ameen yake cike da tausayinta gashi ta rame kan ynda ya Santa, ta juya tana kallonsa tace "mu shiga ciki" ba musu ya bi bayanta suka shiga cikin gidan, dae dae nn Hajiyarsu ta fito raka bakinta, da mmki take kallon yar tata tace "kaddae kin fasa fitan Meesha" Ameesha ta girgixa mata kai tace "A'a nayi bako ne" da mmki Hajiyar ke kallon Al-ameen don a iya saninta tunda Ameesha ta dawo gida daga gidan khaleel bata kallon duk samarin dake bibbiyanta, Hajiyar tayi murmushin jin ddi suka gaisa da Al-ameen duk a tunaninta sabon saurayi tayi don da tasan abokin Khaleel ne bbu shakka kaca kaca xata yi masa, don bbu ranan Allahn dae xae wuce da baxata yi ma Khaleel Allah ya isa ba. Karkashin daya daga bishiyoyin da ke compound din suka xauna, Gaishesa ta kuma yi, Al-ameen ya amsa yana tambayarta kwana biyu tayi murmushi bata ce komae ba, sae da aka dau kusan minti biyu snn Al-ameen yace "ki gaya min gskya khadija kar ki boye min komae, ke kika rubuta takardan nn ko ba ke ba?" Hawaye ne ya shiga bin kuncinta ta ma rasa abinda xata ce masa can ta fashe da kuka tana kallonsa, bae ce mata komae ba tayi mai isarta snn a hnkli tace "wllh bani ce nayi rubutun nn ba, don me ake tunanin xanyi hka, y will I do dat, me Fateema ta min xan mata hka, tun da na shiga gidan kallon bnxa bae taba hadani da ita ba kuma ni na dauketa tamkar kanwata da muka fito ciki daya, Khaleel bae min adalci ba da yyi tunanin xan iya yin hka" Al-ameen ya sauke ajiyar xuciya yace "ranan da ya je birthday wa ya maido sa gida" Ameesha na share hawayen da ke sakko mata tace "Najeeb" Al-ameen yace "falo ya shigo da shi ko waje ya bar sa" ta girgixa masa kai tace "har bedroom dinsa ya kai sa" Al-ameen ya xaro ido yace "bedroom" Ameesha ta gyada masa kai, Al-ameen yyi murmushi yana shafa gemunsa yace "kin bi sa dakin ne?" Ta girgixa masa kai a hnkli tace "har Washegarin ranan ban shiga dakinsa ba, Fateema kadae ce naga ta shiga da safe" Al-ameen yace "gud, bani digit din ki, xan wuce ynxu" wayarsa ya mika mata ta karba ta saka nmbrta snn ta mika masa, yyi mata gdya ya mike, ita ma hka, sallama yyi mata ya nufi gate, kasa daurewa tayi ta bi sa da sauri a sanyaye tace "Khaleel din fa" Al-ameen ya juya yana kallonta yace "yana nn, abubuwa da yawa sun faru bayan rabuwarku kar ki damu xa muyi waya idan na koma gida" gyada masa kai kawae ta iya yi hawaye cike idonta. Al-ameen ya juya ya fice daga gidan. Sha biyu Al-ameen ya isa gidansa, kofar gida ya tarda Khaleel jingine jikin wata mota da wani, parkin yyi nn kofar gidan ya fito don ganin shi da waye a tsaye, Najeeb ya ga ni, Al-ameen ya wani hade rae yana kallon Najeeb din, Najeeb ya daga kai yana kallon Al-ameen din, ganin irin kallon da yake masa yasa shi ma ya shiga masa wani matsiyacin kallo irin na yan duniya. Al-ameen ya girgixa kai tare da jan tsaki ya shige cikin gidansa, Najeeb yyi tsaki yace "wnn abokin naka dabba ne wllh, shi ba dan kowa ba sae girman kan tsiya, ko kadan bae san darajar dan Adam ba, kar ya raina min wayo don ya gan ni tsaye kofar gidansa" Khaleel dae bae ce komae ba sae murmushin da yyi, Najeeb ya mika masa makullin hannunsa yace "gashi nn na baka gidana na, U.rimi har komae ya dawo maka nml frnd dnt tell me no plss, snn don Allah ka je ka ba dad din ka hkuri he is jet angry at yhu, I will help yhu get bck ur document don dad dina ya sama maka aiki amma a Zaria, ka gaida min fateeman" Najeeb ya ciro Atm dinsa ya mika masa yace " take this ka siya duk abinda ka ga ya dace na kayan abinci idan kun tafi can gidan,"





[10:54AM, 11/25/2016] AH馃挮: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
101.....
Ashnaah bata ce komae ba har lkcin yana rungume da ita, ya dago kanta yana yana kallon fuskarta a hnkli yace "to me kike son ki ci?" Girgixa masa kai tayi alamar baxata ci komae ba, kwankwasa kofar dakin aka yi, Ashnaah ta janye jikinta daga nasa da sauri, Maryam ta tura kofar dakin da sallama ta shigo rike da faranti dauke da kulan abinci da plates da drinks, ta karaso cikin dakin ta ajiye tana murmushi tace "amarya ga abinci" murmushin Ashnaah ta mayar mata, Khaleel yyi mata gdya ta fita ta kullo masu kofar, Khaleel ya sakko daga kan gadon ya bude kulan ya ga tuwon shinkafa ne da miyar vegetable,
Showing 87001 words to 90000 words out of 121890 words