daya, sai yanda tai dashi, ta iya shawo kanshi tasan Aliyu da kishin fitina hakan yasa batayin abinda zaikaishi gayin kishi, shikuma yasan matarshi barkono ce hakan yasa yazame mata manja kokuma Ince gishiri, duk yanda tadauko zafi sai yasan yanda yayi yarage zafin.
_Anan na kawo karshen littafin _ATSAKANIN SOYAYYA_ _kuskuren danayi aciki Allah ya yafemini, sai kun jini a Littafina na gaba mai bala'in dadi sabon salon soyayya da baku tabajin irinshi ba wanda zai zomuku bayan salla da izinin Allah, shima littafin zaizo da VIP dinshi so masu son VIP can always join, I love you all GGM_
*Ya Allah ka kawo mana karshen corona virus, Ya Allah ka karemu, ya Allah ka warkan da Al umman ka dasuka kamu da wanan cutar, Ya Allah kayafema zunuban damuka maka, Allah ya azurta al'umman musulmai gabaki daya Ameen*.
Anan Aishat Muhammad wacce kukafi sani da M Shakur kece muku Bissalam!!! 🥰
Showing 180001 words to 180150 words out of 180150 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61