fiddausi suka ci abincin Daren suka gama suka koma sama zuciyar kowa fal farin ciki.
Karfe 10 na dare ta wuce motar AZIZ din Tai parking Sayd ya bude masa kofar ya fito kai tsaye.
Garba ne ya bude musu gate a cikin mummunan halin da bayason kowa ya gansa sbd a tsaye yake qyam.
Wanka AZIZ yayi tareda sako jallabiyansa ya fito sbd gobe tafiya zeyi karfe 9 na safe jirjinsa zai tashi dan haka Yana buqatan magana da ita.
Nicky data biyo bayansa sbd tana isa palonsa Yana fitowa bai lura da ita ba take ta biyosa bata iya magana ko tsayuwa bata iya yi daidai.
Tsayuwa yayi a bakin kofar dakin tareda saka hannu kai tsaye yayi knocking.
Jannah wadda idonta yake biyu tana ji kai tsaye zuciyarta ta sanar da ita shine dan haka ta taso a natse tana bude dakin,
Ummah wadda itama batai bacci ba jin an buga dakin Jannah ta taso ta bude kofar dakinsu kai tsaye daidai Jannah na bude baki tace
"AZIZ LIMBA yasan meye time kuwa a yanzu??
Baice komaiba hannunta ya kama ahankali tareda janyota suka wuce Batareda ya juya bayansa inda Ummah ta kafesa da idonta da kankancewa tana furta "ABDULAZIZ LIMBA"
Motsawa tai zata bisu wani mahaukacin jiri ya dibeta ta yanke jiki a gurin ta zube.
Bangarensa ya nufa da ita bayan ya dauketa a jikinsa gabaki daya.
Nicky dasuka wuceta batareda sun ganta ba yanke jiki tayi zata fadi Garba dake sauri yana sintiri a harabar gurin tareta yayi Yana taimaka mata jikinsa na tsananta rawa kmaan yanda nata keyi.
#MAMUH
#4&4 MANSION
#ZAADENS
#LIMBAS
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 34
*_SHOP WITH ME BY RANO_*
08030811300
Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta.
**********
Miqar da Nicky tsaye daidai garban keyi Yana sake shiga mummunan hali jin mace a jikinsa Wadda ke qara miqar dashi tsaye Amma ita kuma ta kasa tsayuwar da kafafunta sbd mummunan halin datake cikin itama.
Bude idanuwanta tayi daqyar akansa tana kallansa idanuwanta ciki ciki kuma dishi dishi
Yana kokarin sakinta tayi saurin riqe hannunsa da karfi tana maqalewa jikinsa dake fidda kamshin Sabulun wankansa dayaketa yi tin dazu ko zai samu sassaucin balain dayake jinsa a ciki Wanda bai taba faruwa dashi ba a kaf rayuwarsa dan shi idan ba Jannah dayaso a bayan ba baitaba kula kowace mace ba koda da sunan Soyayya bare harkar banza.
Jinta jikinsa tana mannuwa dashi tana son magana amma masifa ta hanata idonta sun rufe babu abinda take buqata bayan ta samu ruwan kashe gobararta dan haka cakumosa ta sake yi da karfi tana mannuwa dashi,
Da farko tsoro da shakka sun so dakatar dashi amma a hannu yake kuma komai yafi karfinsa ne a lokacinda take sake mannuwar dashi dan haka hannuwansa dake rawa yasa shima ya matsota jikinsa Yana saka hannuwansa duka biyun cikin rigarta ya caf kirjinta da karfin daya sakata sakin wahalallen nishin daya kara kashe garban yaji ya qarasa rasa kansa gabaki daya ya dauketa sukutum.
Dayan dakin masu aikin da babu kowa a cikinsa suka fada ya jefata akan gadon yana zare kayan jikinsa.
Dukkaninsu a mugun yanayin mutsuwar fitan hankali suke dan haka babu wata doguwar shafe shafe ya wareta yafara bata karfinsa daya sakata buga ihun da bata san tayiba tana neman turesa.
Rufe bakinta yayi d hannunsa daya yana jin abinda bai taba jiba a duniyarsa sbd har cikin tsakiyar Kansa da bayansa yakejin wata irin yanayin datafi mallakar garken shanu dadi.
Karfinsa ya ringa nuna mata ba sauki Yana sake matseta cikin gadon Yana wani irin gurnanin dake bayyanarda duniyar dayake ciki.
Ita kanta wani irin kuka takeyi bakinta rife da hannunsa sbd samun yanda takeso d kuma jin abinda yafi karfinta dan haka kukan yake na duka biyun.
Wani irin uban zufa suka hada dukansu su biyun sbd basu samu damar kunna AC din dakinba sbd rashin nutsuwa gashi abu daya suketa yi daga shi har itan babu Wanda yaji yanada alaman koshi duk da duk sun gaji amma kuma sun kasa denawa bata kawai yakeyi tana karba.
**********
LIMBA kuwa kai tsaye palon qasa ya ratso da Jannah din Wadda tayi saurin kallansa tana bude baki da sauri sautinta a qasa tace
"AZIZ"
Yanda ta kira sunan nasa da wani qaramin sautin mamaki ya sakasa kallan idanuwanta kafin ya kalli bakin nata da yayi maganar tana kallansa ba zata ya dora lips dinsa akansu yayi kissing nasu ta sake juyawa da sauri tana kallan palon cikin tsananin tsoro da mamaki ta sake bude baki tace
Bude baki tayi zatai magana ya buse baki cikin tsananin sonta da kewanta yace
"Kinsan bazan gaji ba right?
Hannu daya ta saka ta rufe bakinta tana riqe da wuyansa da hannun daya sbd daukan da yayi mata.
Kallan fuskansa takeyi tana son magana Amma tasan bazai gajin da abinda yace ba.
Sama ya haye da ita kai tsaye har tsakiyar palonsa tukuna ya ajiyeta tareda juyowa ya kalleta yace
"You can talk now"
Sauke hannunta tayi daga bakinta fararen idanuwanta na kan kyakkyawar fuskansa dake kasheta tace
"Why did you bri..... Saukan bakinsa kawai taji a hankali kan nata Yana zagayo qugunta da hannuwansa ya janyota tareda hadesu Yana zira harshensa cikin bakinta Yana bata wata lafiyayyar tsotsa cikin nutsuwa da bayyanarda tsananin son dayake mata me sanyi.
Ahankali yaji hannuwanta sun zagayo bayansa ta rungumesa wanda yaji hakan kaman a cikin mafarkin da bai taba tsammani ba dan haka ahankali ya dago idanuwansa ya kalli cikin idanuwanta datai kasa dasu ta kalla kallan cikin nasa idanuwan.
Ahankali ya bude baki cikin sanyi da nutsuwan dayaji tana shigarsa yace
"Jan Zad ki....
Sakinsa tayi tana kokarin juyawa ya dawo da ita ya rungumeta ta baya ya saka kansa cikin wuyanta ya goga fuskansa a fatan wuyanta ahankali suna lumshe idanuwansu a tare yakai bakinsa kunnenta ahankali cikin nutsuwar yanayin dayake ciki da ita da muryan data kashe dukkanin jikinta ta sake lafewa a jikinsa yace
"Kin manta bakice AZIZ LIMBA I hate you ba....
Rintse idanuwanta tayi da sauri tana dukan cikinsa ba yanta zata kwace ya hanata Yana sake zagayeta da hannuwansa ya sarke yatsun hannunsa daya da nata ya sake cewa
"JANNAH ZAD na kasa fushi dake,
Na kasa bayyanar Miki da fushin laifinki na ranar
Why Jan?
Kinsan kene kadai kike iya maidani AZIZ zallah da baya iya komai akanki ba AZIZ LIMBA ba da babu Wanda ya isa a gabansa da idonsa."
Shiru tayi batareda ta motsaba tana saurarensa zuciyarta na sanyi da irin son datake masa Wanda ta tabbatarda kila be kai nasa ba.
Meyasa take tsananin sonsa haka ne itama?
Meyasa AZIZ LIMBA a Karo na biyu Yana kokarin cin nasara akan zuciyarta?
Shin zata taba iya son kowane namiji a duniya bayan AZIZ LIMBA?
AZIZ LIMBA shi kadai ne a zuciyarta da bazata taba iya sauya hakan ba wannan itace jarabawar rayuwarta ta Sani.
Gefen fuskanta ya saukar da lips dinsa ahankali ya saukar mata da kiss me sanyi yana sake sarke hannuwansa da nata yace
"I love you 4&4"
"I hate you AZIZ LIMBA" ta furta ahankali itama tana lumshe idanuwanta.
Wani irin murmushin da ya jima rayuwarsa baiyiba ya sake Wanda taji sautinsa cikin kunnenta dake kusa da bakinsa.
Jin murmushinsa datasan ya manta rabon ya samesa ya saka zuciyarta cikewa da wani sanyayyan farin ciki da nutsuwan data saka murmushin sauka a tata fuskan tana kokarin hanasa gani sedai yaji dan haka ya juyo da ita yana kallanta yace
"Don't pretend na riga naji"
Rufe fuskanta zatai da hannuwanta ya riqe hannuwan Yana kallanta kaman zai hadiyeta ya sauke ajiyan zuciya ya kama hannunta suka isa bedroom dinsa ya zaunar da ita a sofa yace ta jira ya gama shiri zaiyi magana da ita.
Sanin zata iya tafiyanta ya sakasa rufe dakin kafin ya isa bathroom ya shige.
Wanka yayi da duk sauran shirin baccinsa ya fito daure da towel.
Kallo daya tayiwa inda yake ta dauke kai tana saukewa.
Closet ya nufa bayan ya gama goge jiki da Shafa su body mist da sauransu ya saka fararen silk pyjmas.
Jinsa tayi gefenta ahankali ya zauna tareda kama hannuwanta duka biyun ya kalli fuskanta ya bude baki yace
"Zanyi tafiya gobe"
Dagowa tayi ta zuba masa idanuwanta ahankali kafin ta bude baki tace
"Allah ya tsare"
Lips dinta da sukai maganar yai kissing ahankali kafin ya janyota jikinsa ya kwantar tareda rungumeta da hannu daya Yana hade hannuwansu da dayan.
Shiru sukai dukkaninsu babu Wanda yace komai bare motsawa tsawon mintina suna samun nutsuwan da suka rasa ta shekaru tana dawo musu ahankali.
Bude baki yayi cikin wani irin sanyi da nutsuwa yace
"Forgive me JAN"
Lumshe idanuwanta tayi ahankali sbd jin saukar kalmomin bazata da yanda suka ratsata.
Bugawa zuciyarta tafara yi ahankali da karfi,
Hannunsa ya zare daga nata ya Dora akan kirjinta seti kan zuciyar Ummitah yaji bugunta ya sauka akan tafin hannunsa ya rufe idanuwansa ahankali wasu hawayen tsananin kewa da rashin Ummitan suka ciko idanuwansa ya bude baki cikin tsananin rauninsa daya bayyana akan duk abinda ya shafi Ummitah sautinsa na karaya yace
"Ummitan Hammah Az......kasa qarasawa yayi sbd wani irin kukan dayazo masa Karo na farko daya yadda ya karbi kaddarar rasuwarta ya kuma yafe sake tada maganar har abada sbd zuciyarta n kirjinta bazai taba hurting ba har karshen rayuwarsa.
Tashi gashin jikin Jannah gabaki daya yayi sbd kukansa daya zo a wani irin yanayi na karyewan zuciyar Wanda yake tsananin son abinda yariga ya rasa har abada,
AZIZ na yiwa Ummah son da har abada babu wanda zai cike masa gurbinta ita kadai,
Yayi rashin da har abada an riga anyiwa rayuwarsa gibin da koda zai cike sai lokacinda Allah ya nufa....
Mutuwa jikinta yayi ta Dora hannunta akan nasa dake kirjinta tana rungumesa gabaki dayansa tana kasa riqe hawayenta akan kukan dayake Wanda ayau ne yake asalin kukan rashinta na gaskia da dangana ta har abada.
A Karan farko daya budewa wani dan Adam Guda daya tal rayuwarsa cikinsa yasan damuwarsa sbd a cikin yanayin quncin zuciyar ya bayyanarda damuwar dake cinsa tin ta yarinya ta rashin asalin mahaifiyarsa.
Babu Wanda yasan meye a zuciyarsa a kaf rayuwarsa sai ita kadai ayau tasan kuncin dayake ciki na rashin asalin mahaifiyarsa dayake yiwa son daya zarce komai da kowa.
Ayau Jannah tasan asalin waye AZIZ LIMBA,
Waye shi a boyensa da babu Wanda ya Sani,
Ayau tasan mahaifiyarsa Ashe itace asalin weakness dinsa da haryanxu babu Wanda ya Sani sbd bata tareda shi,
Rashin Mahaifiyarsa itace kuncin da bazai taba warkesa ba har abada.
Kuka tayi sosai wanda ta jima ita kanta batai irinsa ba sbd tsananin tausayinsa da sonsa daya riga yagama breaking loose a zuciyarta sedai kuma gyra daga Allah.
Sun jima sosai a wannan yanayin har wani lokaci na tsakar dare kafin bacci me nutsuwa ya daukesa a jikinta ya cukaikuyeta kaman qaramin yaro.
Zubawa fuskansa ido tayi tana kallansa babu ko kyaftawa tana jin kaman ta hadiyesa sbd tsananin so da tausayin inama zata iya nemo mahaifiyarsa da zata iya bada fansar ranta akan ta bawa AZIZ LIMBA mahaifiyarsa da itace warakarsa.
Hannunta ta daga ahankali ya Shafa fuskansa tareda kai bakinta ahankali tayi kissing goshinsa tana sake rungumesa jikinta tareda lumshe ido.
Baccin ne ahankali ya dauketa a hakan itama cikin nutsuwa.
Tsakar dare sosai ya bude idanuwansa yaga yanayin da suke ciki ya zame ahankali tareda miqewa tsaye ya dauketa ahankali yakai kan tsakiyar gadonsa dayake gyare da tsadaddun beddings masu tsadan gaske da laushi.
Rufeta yayi ahankali bayan ya dan rage musu AC din kafin ya kwanta gefenta Yana shigewa cikin jikinta Yana jin rayuwarsa na daidaita sbd samun Jannah a cikinta.
Da asuba tare sukai sallah da addua tana gamawa ta miqe tsaye tana neman guduwa tsoronta na dawowa sbd kada kowa yasan bata Nan.
#MAMUH
#4&4
#LIMZADs
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 35

************
Dawo da ita yayi kan kafafunsa batareda ya tashi daga kan inda yayi sallah ba.
Zare mata rufanta yayi ahankali Yana kallanta ba zato ya bude baki taji yace
"Zan tafi dake"
Cikin faduwan gaba da rikicewa tace
"AZIZ"
Qarasa rungumota yayi tana fadawa jikinsa gabaki daya yace
"Yes"
"No" tace da dan karfi tana kallansa da mamaki dan ita tsoro ma taji duk ya rufeta.
Ganin yanda ta rikice ta shiga tsoro ya sakasa sakin wani sanyayyan murmushi Yana tinanin yanda zatai a gaba idan har batason kowa ya Sani ya Sani akwai lokacin zaa Sani din.
Shafa fuskanta yayi yana cewa
"Ok then its okay"
Ajiyan zuciya ta sauke jikinta na saki ta kallesa tana sake sauke ajiyan zuciya.
Miqewa take sake kokarin yi ya sake riqeta Yana zagaye cikinta da hannuwansa ya hade fuskansu guri daya ya shaqi numfashinta ahankali Yana lumshe ido ya budesu akanta itama shi take kallan jikinta a mace da iskan daya sakar mata me dumi da qamshinsa.
Kunneta yakai bakinsa yayi kissing ahankali kafin da wani sautin daya sake kashe jikinta yace
"Good morning JANNAH ZAD"
wani irin tsananin sanyi taji Yana shigarta ta bude ido ta kallesa fuskanta a cikeda haske ta bude baki zata amsa ya sakar mata kiss me sanyi a lips din Yana kallan bakinta.
Qasa zatai da kanta ya dago fuskanta Yana ci gaba da kalla Wanda hakan ya sakata bude baki tana kasa kallansa tace
"AZIZ" cikin sautin data saba ambata me dadi
A duk lokacinda ta amabaci sunansa wani kakkarfan feelings yake samu akanta dan haka hannuwansa ya zira cikin rigarta Ya yiwa cikinta wata irin shafa me sanyin data saka numfashinta daukewa tana qanqamesa.
Mararta ya maida hannun Yana sake matseta jikinsa suka mannu ahankali Ya fara shara Mararta zuwa bayanta Yana tfiya tareda rigar jikinta zuwa sama sedai taji rigar ta fita ta wuyanta ahankali tabar jikinta zuwa qugunta.
Baya yayi da wunyata Yana fara jero kisses tin daga hancinta zuwa bakinta zuwa wuyanta ahankali ahankali har zuwa kirjinta daya sauke wani numfashi me karfi Yana Dora bakinsa da hannuwansa a lokaci daya.
Rawa jikinta ya dauka ta riqe kansa da tana neman rasa numfashinta.
Cibiyarta ya sake Shafawa kafin ya dago kansa Yana kallan idonta da suka ciko da hawaye ya kama bakinta da nasa ahankali yana shiga cikinsa da wani irin sanyi yafara tsotsa Yana sake gyara Mata zama akan jikinsa.
Wasu zafafan romance yake bata da kwakwalwanta ta kasa daukansu dan haka ta fasa masa kukan da batasan yaya zatai ba sbd babu inda bakinsa be sauka ba a jikinta dan haka jikinta har rawa ya fara sosai ganin abin na neman fin karfinta.
Jin kukanta yake har cikin ransa dan haka ya sassauta harya qyaleta ya rungumeta jikinsa sbd bazai iya mata dole ba zai jira ya dawo.
Bayanta da babu komai yake Shafawa Yana rungume da ita akansa Yana hura mata iskan dayake tada gashin jikinta ahankali Amma tsoro ya hanata motsin komai.
Bacci yaso daukansu a hakan Amma ganin garin yanata qara gaske ya sakata miqewa ta sake shiryawa.
Shiryawan yayi Shima ya kama hannunta zasu fito ta zame hannunta tana girgiza masa kai tace dan Allah kada ya biyota a sake samun matsala.
Bai kula zancenta ba ya kama hannunta ya bude kofar palon daidai nan Sayd ya iso zai buga kofar.
Ganin Sayd tayi saurin qwace hannunta tana yin gaba d sauri tana cewa dan Allah kada ya biyota da hannu.
Binta yayi da ido harta bacewa ganinsa ya sauke ajiyan zuciya a boye mara sauti kafin juyo ya maida kallansa kan Sayd Wanda Kansa yake qasa ya bude baki Yana kamewa yace
"Yes?? Yana juyawa palo Sayd yabi bayansa dan bada bayanin daya kawosa.
Ita kuma tana sauka ta dayan palon tabi ta isa kitchen dinsa ta tadda Fatma da Amina.
Da kallo Fatma ta bita tana son magana ganin Amina a gurin yayi shiru tana jefawa Jannah maganar data dauke kallo da mamakin da Amina ke binta dashi.
Cikin karfin hali suka fuske Jannah dole batama koma dakiba ta saka hannu a aikin.
Madam Sisi ce ta iso kitchen ta buqaci milk tea me kauri sosai da zafi.
Babu bata lokaci Amina ta hada ta bata ta karba a tray ta fice duk a rude.
Sama ta nufa dakin Nicky wadda take kwance Rai hannun Allah.
Tada ita tayi ta ringa bata tea din da sauri tana mata sannu cikin tsananin tashin hankalin ganin halinda take ciki.
Ko gama shan tea din bataiba ta fara Amai a gurin.
A rikice madam Sisi ta sake kamata xuwa toilet acan ta sake shiga ruwan zafi sosai Wanda azabar ruwan kadai ta ringa sakata ihu tana fasa kukan azaba da tsananin baqin cikin rayuwar datake ciki na mummunan kaddarar data hau kanta.
Fatma Sisi ta kira ita ta gyare dakin ta tsaftace suka fice bayan Nicky din ta shirya da kyar ta fito Sisi riqe da ita suka fito Ammar ya dauketa zuwa asibiti batareda Sanin kowaba.
Suna Isa kai tsaye aka shige da ita,
Ba qaramar gurzuwa tayi ba da shan azaba dan haka suka kwantar da ita aka daura mata ruwa da sauran duk abinda ya kamata.
Dayake ta hana Sisi fadawa kowa kaman yanda itama Sisin batasan meya samu Nickyn ba Amma dai tasan dole namiji ne yayi mata wannan abin sbd a dakinta ta sameta da duhun asuba ta yanke mata jiki tana cewa kada ta fadawa kowa ta kaita dakinta.
Tin a duhun asubar suketa fama har yanzu din.
Karfe 7 ya sauko breakfast tareda kowa sbd Sanin zaiyi tafiya shiyasa kowa fitowan da wuri dan suyi bankwana.
Duk yanda yaso ganinta Sam taqi fitowa daga kitchen din bare zuwa dining kawo wani abin duk da tasan Yana sakaran fitowan tata.
Karfe 8 saura ya wuce tareda Sayd zuwa airport.
Mama ce kawai ta damu da fitar Nicky batareda Sanin kowa ba dan haka ta ringa kiranta amma wayar baya zuwa sbd ita
Showing 60001 words to 63000 words out of 150681 words

Gurin zare nata kusan yaga rabi sukai suka iya cire rabin..

"AZIZ are you ok???
Sake dora bakinsa yayi a lips din ya basu kiss.
Dukan kirjinsa tayi sa sauri zata leqa bayansa idan Sayd baya bayansu.

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21 Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51