d'aya tawannan nomber *08062979421*





Autar alheri........✍️✍️

*WAYE MIJINA ???*


By Yasmeen Ahmad


(🥰Autar alhe🥰)


*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap


Free Page

Page 9 & 10


___suna zuwa gidan sukataradda mom zaune aperlo tanajiran isowarsu.sallama sukayi atare suka shigo cikin perlon.tasowa mom tayi cikin farin ciki tatarbesu tana musu lalemarhabin dazuwa k'asar saudiya.

Anan akazauna perlo akasake sabuwar gaisuwa.bayan Sund'an tab'a firakadan mom tace suje suyi wanka suhuta sesuzo aci,abunci..tosukace kana suka mek'e zuwa pert d'in samarin domin yanada girma sosai babban perlo d'aya ne ked'auke da seat d'in kujeru 3 manya2 da kayan kallo Dade duk wani,abunda perlo kebuk'ata na more rayuwa.

Se 8 bedroom din Dake cikin perlon hakan yabasu damar kowane yad'auki d'aya sukabar d'ayan bakowa dama Hakeem da Hafees kowa danashi daban Suma kowayashiga nashi danyin wanka.


Bayan sunyi wanka sukafito Baki d'ayan su perlo sunafira Amma Banda Hakeem da shi kowankan beyiba yanacan Yana murk'ususu akan bed ciyo sedad'a karuwa yakeyi.

Sunacikin firarne Fahad yadubi Hafees yace Hakeem yanaga Hafees betoba kodai bacci yayine? Shiru Hafees yayi yanad'an tunani sekuma yadubi agogon hannusa yace No babacci yayiba yanzu ba time d'in bacci mubane.dariya sukasaki atare sunafad'an Wai ko bacci matare kukeyine? Murmushi kawai yayi bece komaiba cankuma se yamik'e Kamar Wanda akatsikara yashiga bedroom d'in Hakeem dasaurinshi..ganin yanda yamik'e yasaka duk sukamara Mai baya Koda yashiga yahangoshi can k'asa yafad'o sabida murk'ususu da yakeyi kotakalmin k'afarsa becireba.

k'arasawa yayi wurinshi cikin hanzari Yana fad'ar bro cinwonne? Be,amsa masaba sek'ara rik'e mararsa dayakeyi gumi kuwa tako,Ina ajikinshi fita yakeyi...tallaboshi yayi yayi jikinshi duk zafi idanuwansa kuwa se faman lumsashewa sukeyi Yana tauna leb'enshi nak'asa.

Kallan inda yaji Abu yatokare mishi aciki yayi sakamakon rungumosa dayayi Baki d'aya ajikinshi.ido yazaro ganin dudda boxes d'in dasuke amfani dashi mematse musu jiki gakuma dogon wandon Jems ajikinshi Amma behana girmanshi tashi tsayeba..yasalam yafurta aranshi Yana yunk'urin ajiyeshi yakira Dad d'insu seyaga kawai Ida nuwansa sunkafe yasuma.. k'ara yasaki Yana kiransu nan Dad..Wanda yasa kamal fita dagudu Yana Kiran Dad.suko sauran duk sunrufa kansa suna kuka suna Masa addu,a Kamar yanda sukaga hafess nayi.

Kamal nafita yacikaro da Dad d'in domin daga dakinshi yaji muryar dai daga cikin tagwayen nasa nakiransa Amma besan kowayeba kamin yafito yaji kamal shima Yana kiransa shiyasa yafito asukwane.

Kamal naganinsa yafashe da kuka Yana Jan hannusa.cikin tashin hankali yake binsa Yana tambayarsa lpy? Amma kuka yahanashi magana domin Kamal akwai raguwar zuciya.


Koda suka shiga bedroom din Dad yahangoshi kwance a jikin Hafees somamme.aibesan sanda yad'auko shi akafad'arsa ba yayi waje dashi duk sukamara Masa baya yanafita mota yasakashi kamin yakwantardashi tuni Hafees yashiga mazaunin direba.

Kamal yashiga gefenshi..shiyasa Yana Gama kwantardashi yashiga bayan Fahad ma yashiga bayan.sukabargidan. yayinda Umar,haidar Usman sukashiga wata motar suka maramasu baya.

Suna Isa hospital Dad dakansa yashiga dabashi temakon gaggawa sedaifa abun yaci tira domin dakyar yasamu lumfashinsa yadawo..allurar rage Sha,awa yayi Masa kana yak'ara Masa ruwa..yakoma offers d'inshi yafara tunanin mafita domin Wannan abun nayau yayi matuk'ar bashi mmki ace yaro Dan shekaru 18 Amma inkaganshi kamar doki sabida girma da k'arfi shi tunanin dayakeyima Anya ko auren akamasa akwai macen dazata,iya jore dawainiyarsa kuwa?

Ganin bashida mebashi amsa Kuma bashida mafita ayanzu se yimasa auren muddin yanason yatsira da lpyr sa to Amma tayaya Waze bashi yarshi Yana k'arami haka.ganin yarasa madafa yasa yakira Dan uwansa alhj salman yagaya Masa abunda kefaruwa..shima yayi mmki matuk'a Kuma tausayawa yaron nasu sabida yasan azabarda yame,irin wannan lalura ke fuskanta..bayan yagama fad'a Masa ne alhj salman yace yabari yagayawa babu d'insu..Dan sunan yanda zasu bullowa abun..to kawai yace kana sukayi sallama.

Hakako,akayi suna Gama wayar yagayawa alhj jafar..seda yagama saura,rensa kana yace "babban magana domin Wannan abun babbane gaskiya wato yaro kaiyagado kenan. Lallai hausawa sunyi gaskiya dasuke cewa Dan uwanka ke haifama d'a yau gashi mungani akanku..yanzu miyarage wa yaran sukammala karatunsu? Eh to inagafa saura shekara 8 bakid'ayansu sukammala komai har service

Ah,ahhh gaskiya sunyi tsawo sosai kamin Wannan lokacin yaron ze,iya cutuwa..Amma yanzu kace yarink'a kuladashi har izuwa ko shekara biyu kaga yacika 20 kenan se musan abunyi.to kawai yace yaname tausatmyawa D'an nasu.

Kiran alhj.ali yayi yagaya Masa yanda sukayi da babun su..to kawai yace Allah yasa hakan yafi Zama alkhairi.ameen ya ce kana suka yanke wayar..tashi yayi yakoma d'akin da Hakeem ke kwance Koda yaje yafalka Hafees nagefinshi dashida su kamal suna Masa sannu..amsa musu yayi cikin yanayin marasa lpy.

Ganin Dad yashigo ne yasa Hafees mek'ewa yanafad'in miyake damun bro ne Dad? Bakomaifa Hafees karkadamu zesamu lpy insha Allah.

Komawa yayi yazauna Yana fad'in"nidai wlh Allah Dad wannan ciwon yadameni Kuma abun nad'auremin Kai domin nasan kowane ciwo tare mukeyinsa Amma wannan shikad'ai yake azaftarwa ya Allah kadubemu kabawa brother na lpy. Ameen suka amsa Baki d'aya 🤲

Jos

Tunlokacin da mebo tazubawa ola barkono aruwa bek'ara shiga Sha,anintaba.yauma Kamar kunlun fitowa tayi cikin shirinta nazuwa school tasami ola zaune Yana breakfast k'arasowa tayi tace "biyayyena zaka kaini school ne?yau uncle bayanan yaje k'erau bintuu ce kekiransa yakarb'o Mana kud'in school.

Shareta yayi Kamar bejitaba yacibada dayin break dinshi.koma tambayarsa tayi har sau ukku Amma yashareta.tashi tayi Kamar munafuka tabar wurin.juyawa yayi Yana kallanta hartabar wurin kana yad'auke kansa.

Kamar daga sama yaji saukar k'asa da duwatsuna cikin faten wake da doya dayakesha.dago kansa yayi cikin mmki waya zubomasa su cikin abunci..Ido hud'u sukayi da mebo ai amugun hasale yame k'e zedamk'ota..kwasa tayi aguje tabar gidan.ganin koyabita baze cimmataba yasa yadawo yadauki kayansa yatafi wurin teburin meshayin layinsu yayi break d'in.

Itako mebo tana fita Bata tsaya ko,inaba sebakin jecktion din dasuke Hawa school boos tatsaya.Tsawon minti 30 motar batazoba..abunda batasiba motar tarigada tawuce tund'azu Dan batasan time bane dabazata tsayaba.seda tasakeyin wasu minti 15 atsaye Amma shiru ba mota ba dalilinta.

Saukowa tayi daga inda tatsaya tashiga Taran d'an acab'a cikinko sa,a tasamu yatsaya Yana k'are Mata kallo ganinta y'ark'arama Kuma tana Taran abunhawa.

Tambayarta yayi inazataje Dan bayaso yabarta yatafi besan Wanda zata had'u dashiba awannan lokacin da mutane basada Amana.

Gayasa Masatayi tanawani mar,marda Ido sekace wata babbah.daukanta yayi yad'ora akan babur d'in sukabar wurin. Be,ajiyeta ko,inaba se school d'insu.sauka tayi tashige cikin school d'in dagudu.ko tsayawa batayiba balelantana bahasin kud'in shi.murmushi kawai yayi yatafiyanshi Yana fatan inzata koma gida Allah yahad'ata da hannu nagari.

Koda mebo tashiga class d'insu har uncle jamilu yashiga korota yayi yace tayi kamun kunne abakin k'ofar class d'insu.magiya tashiga yimasa tanafad'a Masa abunda yatsayar da,ita Amma fir yak'i saurarenta.seda yagama darasin shi yafito da bulalarshi ahannu yashiga laftamata tana ihu seda yayi Mata 10 kana yabarta yace tashiga class.

Ahakan tashiga tana kuka duka Yan class d'in akakwara Mata dariya.zama tayi kusaga kawarta jidda tayi Kamar batajinsu.kawar tatace tashiga lallashinta irin nayara tabata hadda su sweet duddantadena kukan.amma Ina dasauran lokacin domin yanzu tabud'e babin yinshi.har,aka tashi break batadena kukaba.

Seda wata antyn su tallasheta da yimata alk'awarin zata yimai duka tunda yadakar Mata k'awa to Sannan fa tayi shiru Amma batadena kumburiba.

Kamin sukoma class tallab'a tashiga class d'in bakowa se jidda kawai hakan yasa taje wurin sett din uncle jamilu tad'auko rejister duk ta yayyagata talunke ta,ajiye yanda tagani..jidda kuwa nagefe kogizau batayiba domin duk sune basajin tsoron komai insuntashi yin,abu..shiyasa masuke k'awance.

Koda akadawo class wuri tasamu tazauna tacigaba da kunburinta.koda uncle jamilu yashigo yad'auko rejister zefara kira yanabudewa kawai seyaga tawatse cikin mmki yake kallon Yan class d'in.

Kana yatashi cikin hasala yake tambayar wayatab'a rejister..mazurai sukashigayi kowa nafad'an bashibane.

Fiddasu yayi duka yashiga jibgarsu Kamar Allah ya,aikoshi sabida bak'aramun aiki suka jamasaba nayin sabuwar rejister.seda yayiwa kowa bulala15 Amma mebo da jidda biyar yayi Masu acewarsa basa Zama cikin class in,anfita break.


Yana cikindukan yaran bayan yayi Mata nata tasake lallab'awa tadauko allurai cikin jakar jidda irin dogayen alluran,nan masu masifar tsini.

Tasossokasu ga kujerar uncle jamilu tadawo tazauna duk bawanda yaganta.

Seda yagama dukan y'ay'an mutane dabusujiba Basu ganiba duk,yahad'a gumi sabida b'acin Rai.fita yayi zuwa office d'in shugaban makarantar yakarb'o wata rejister bayan yayi Masa bayanin miyafaru kana yadawo class d'in..ajeye rejister yayi yaje yafara d'auko ruwa yadawo.ya....



Wannan novel nakud'ine duk Wanda yakesan spc group Wanda yabiya IZZAR MULKI to#300 zekibiya vip Kuma#200 nakatin mtn.


Inkuma bakibiya IZZAR MULKI ba to spc group #500 zakibiya vip Kuma #300 nakatin mtn.

Inkuma complete kikeso lokaci d'aya to#500 Zaki biya katin mtn.

Kuma Baki d'aya tawannan nomber *08062979421*





Autar alheri........✍️✍️
*WAYE MIJINA ???*


By Yasmeen Ahmad

(🥰Autar alheri🥰)


*ALHERI WRITERS ASSO*

A*W.A


https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap


Free Page

Page 11 & 12


___yazauna gabaki d'aya batareda yaduba aiko yasaka K'ara bashiri yazame akasa Yana ihun azabar dayakeji domin kusan allura 9 ce tashige jikinshi Kuma biyu daga cikin sunshiga tsakanin 2 balls dinshi da d'uwawunshi..suko Yan class d'in sunaganin haka suka fara dariya suna fad'ar Allah ya ramamasu..ganin betashiba Kuma komotsin kirki yakasayi se matsar ido yakeyi Yana had'agumi yad'aga k'afa sama d'aya ak'asa Yana fitara da gefen rigarsa.. atake suka Fara kid'a da kujerunsu suna tik'arrawa suna Masa wak'a mebo da jidda sune kan gaba.. uncle jamilu kuwa yakasa Koda mutsawa yatashi balantana yacire alluran addu,a kawai yakeyi duk Wanda tazo bakinsa.

Uncle Bala ne yazo wucewa ta class d'insu yaji hayaniya tayiyawa gasautin kida natashi..zagayowa yayi cikin class d'in.sawo kafarsa keda wuya yaga,abunda sukeyi..kee miye kuk.. bek'arasaba sakamakon taka k'afar mutun dayayi.

Innalillahi wainnailaihiraji un yafad'a cikin tashin hankalin.. sakamakon gakin uncle jamilu yashe ak'asa acikin Wannan yanayin..kamashi yatafiyi yanafad'ar miyasamekane jamilu? Amma Ina uncle jamilu bamaga se kansa kawai yake jujjuyawa cikin tsananin azabar dayakeji.

Fita uncle Bala yayi yanemo wani malami suka Kama uncle jamilu suka fitodashi zuwa hospital d'in cikin makarantar ganin harjini yafara fita daga kasanshi Kamar mace.

Suko su mebo basumasan abunda akeyiba seda akazo kiransu domin hankalin su yad'auko wurin raye,rayen dasukeyi.

Office d'in shugaban makarantar sukaje..acan sukatadda gabaki d'aya malaman makarantar.. shugaban makarantar ne yabawa kowannesu takardar dakatarwa se iyayensu suzo.. karb'a kawai sukayi suna fad'ar anbasu hutu cikin farinciki sukabar makarantar.


K'erau State

Wani matashin saurayi nagani zaune aperlo Yana Danna wayarsa Sega wata matashiyar budurwa tashigo d'akin wadda bazata wuce shekaru 15 ba kwakkwawa ce sosai Dan daganinta zakasan family d'in Wannan State ce daga ita har saurayin domin kamarsu d'aya dashi.

Zama tayi kan ciyarsa tanafad'ar"ya been k'aik'ayi nakeji haryanzu fa d'ago idanuwansa yayi Yana kallanta kana yace banace kisami Mai mezafi kishafa ba zedena ai.

"Nidai gaskiya a,a ka k'aik'ayamun Kamar yanda kamun wancan lokacin sa,anan zedena. tafad'a tana shinshinarsa Kamar wata mayya..gira d'aya yad'aga Mata Yana fad'ar relly 🤨

K'ara narkewa tayi ajikinshi tana shafashi..ganin yafara shiga hannune yasa yamik'e tsaye tana mak'ale ajikinshi suka nufi bedroom.

"Aa Ina zakuje nazo tayakufira?sukaji muyar hajiya saudatu.waigawa sukayi atare mubeen na fad'ar wani darasinne zankoyamata granny jiya mantawa nayi shine tace za,adaketa a school inbatayiba shine zannumata.

Ahab to shikenan bara natafi abuna nikam inkungama inajiranku..to sukace sunashigewa bedroom din suka rufo k'ofar..itako juyawa tayi Takoma perlonta..shigarsu d'akin keda wuya mubeen yajefa mansura kan bed d'in shima yahaura atake yafara kissing d'inta damurza nononta.itama tayashi tashigayi tana mayarmasa martanin duk abunda yayimata.sunbirkice gabaki d'aya secakud'a junasukeyi.

Tale k'afafuwanta yayi yasaka yatsansa cikin pant d'inta yana fingering dinta cikin zafi2..hanunsa kuwa nakan nonota d'aya Yana murzawa d'aya Kuma Yana tsotsa Kamar ba k'anwarsa ba.

Haka itama tatura hannuta cikin boxes d'inshi tana lailayawa Masa burarsa cikin salo da kwarewa.gabaki d'aya sufita hayya cinsu bakajin komai adakin se nishinsu.. k'ara tale k'afafuwanta yayi yashiga tsakiyarta yaseta joytick dinshi cikin gindinta dak'arfi Yana buga Mata gwatso.itako se K'ara bank'aro masa k'asanta takeyi tana ihun dad'i.

nidai fita nayi nabarsu Dan Wannan abun yafi k'arfin idona.dagani ba,ayau akafara Wannan ta,asarba Allah ya kyauta.

Innalillahi wainnailaihiraji un Yaya da k'wanwa uwa d'aya uba d'aya sabida sakaci irinna jahilci suke aikata Wannan bad'alar agidan kakarsu. Allah yakaremu daga miyagun kaddarori muda zuri,armusilmi Baki d'aya 🤲🤲


Hajiya zulaihat tunbayan tafiyarsu nabila
tatashi tashiga aikace2 ta nagida Kamar yadda tasaba.su siddik'a kuwa aikensu tayi gidan iyayenta shiyasa take aikinta ita kad'ai bayan tagama komai har girkinta takammala yaranta kawai take jiran sudawo Amma suru

Har akayi magarib basudawoba Kuma wayar kowa takira acikinsu Bata shiga hankalin ta inyayi dubu yatashi tarasa yazatayi tanaso tafita tadibosu tana gudun tafita bada izzinin mijintaba..abunduniya yataru yayimata yawa har akayi Isha,i basudawoba hajiya zulaihat Kamar zatayi hauka acikin gidan gaya bataso takira mijinta tad'aga Masa hankali.

Tana cikin safa da marwa aperlon taji sallamarsu jiyowa tayi cikin tashin hankali tanafad'ar "y'an albarka lpy kuka,kai Wannan lokacin? miyatsayardaku? bade abunda yasameku ko?


Dariya sukayi atare ganin yanda tarud'e lokaci d'aya..ganin sumedata batasan mitakeyi bane yasa tazabgawa kowacensu Mari cikin fushi take fad'ar"nizaku mayar Sha,3 Ina tambayarku Kuna dariya Dan kunmayardani abokiyar wasankuko?

Gaba d'ayan su yanzu kuka sukeyi jikinsu kuwa serawa yakeyi sabida tsoro ganin yadda mahaifiyar tasu tabirkice musu ba,alamar Wasa atareda,ita..cikin kukan nabila tafara magana Kamar haka" Dan Allah mama kiyi hak'uri wlh Allah gwaggo ce muka sameta ba lpy shene fa muka tsaya seda anty Jamila tazo sa,annan uncle yamedomu gida shiyasa kikaga mundad'e

Nisawa tayi cikin farinciki ba,abunda yasami yaran nata kana tace suje suyi sallar Isha,i kana suzo suci abunci suyi bitar islamiyya..to sukace atare sukabar wurin.

Itako waya tad'au ko cikin damuwa tafara Kiran k'anwar Tata Jamila taji yajikin mahaifiyar tasu..bayan sungaisa ne Jamila kegaya Mata ai jinkin dasauk'i sosai itama komawa gidanta zatayi..to kawai tace Amma Bata gamsuba seda akabata gwaggo sukayi magana kana tayadda sukayi sallama da Jamila tayanke wayar.


Dare yatsala yayinda duk wani mahaluki da yakeda Rai yanemi wurin kwanciya yahuta yayinda yakasance lokaci keb'antacce naganawa da ubangiji wurin salihan bayi.

Hakane yakasance ga hajiya zulaihat.alwala tad'auro tadawo tatada sallah raka a biyu tayi Amma masu tsayi acikin kowacce sujadda setadad'e tana rok'on Allah yakawo Mata canji cikin gidan aurenta.Kuma tayiwa yaranta da iyayenta da mijinta addu,a.

Bayan ta idar mahaka seda tadad'e tana addu,a.haka take raba dare aduk safiyar Allah Bata kwanciya metsayi cikin dare sedai tatashi tana kaikukanta wa mahalliccinta.

*Shawara garemu Mata*

*Wannan shine hanya mafi sauk'i dazakibi wurin magance tsalar gidanki Y'ar uwa bawai kifake da bin bokaye ko malaman tsibbo ba Allah yasa mudace ameen*


Mebo tunda akabasu hutu a school d'insu tabud'e sabon babin rashin kunya a unguwarsu gawuni ana kawowa origo karanta yafi sau goma..ola kuwa baruwansa da lamarinta bakinshi yimata addu,a.. uncle adebo ne yaga abun bana Kare bane tace anbasu hutu Kuma Gaya kullun Yana ganin dalibban school d'insu nazuwa shiyasa yaje dakansa makarantar yamayarda ita Kuma yasan Mike faruwa..bayan yaje office d'in shugaban makarantar ne aka Gaya Masa abunda Yan class d'insu sukayi Kuma aka Kara dacewa bazasu karb'etaba harse kowannesu iyayenshi sunbiya kud'in maganin uncle jamilu tukunnah Kuma sujawa yaransu kunne ku akoresu Baki d'aya.

Hak'uri uncle adebu yabasu kana yabiya kud'in da,akace yayi musu sallama zetafi yabar mebo..Aiko tabotsare bazata zaunaba se anmayarda jidda tukunna zata zauna..haka uncle adebo yasake biyawa jidda itama tadawo yanda mebo kebuk'ata sa,Annan yatafi.

Allah sarki uncle adebo bawan Allah bayada kud'in nanfa way'anda yakarb'one wurin yayar mahaifiyarsu mebo sunefa yayi wad'annan dawainiya dashi duddan bayaso ranta yab'ace yafisan yaganta cikin farinciki akoda yaushe.

______


Bayan shekara 7

Lokaci me sauyawa rayuwar mejuyawa ayanzu shekarun mebo 14 aduniya tak'ara girma Kuma rashin,jinta nanan se abunda yak'aru..rawa kuwa ayanzunema tabud'e sabon babin yinta sabida girma yafara tasowa mak'erin budurci yafara k'erata.k'ugunta yak'ara cikowa dama ga,abu bakanba.breas d'inta ma yafara fitowa balefi kyawunta na,asalin fulanin jeji da yarbawa yak'ara fitowa.inka dubeta daga sama har kasa kamada yarbawa sak domin ga k'ugu da manyan boom,boom ga cikakken diri. Domin batada kiba sosai Amma baza,akirata Mara k'ibarba.

Inka kalli fuskarta da sumar kanta kuwa zakaga tsantsar kamada Fulani base katambayaba. Ayanzu tana js2 ne amakaranta Kuma Masha Allah rashin kunyarta behanata karatuba sedaifa kowa taka tsan,tsan yakeyi da lamarinta domin batad'aukar reni Kuma batada kunya kokad'an shine babban abunda ketadawa ola da origo hankali gudun kargarin rashin kunyarta tasami Wanda yaketa Mata haddi tunda Allah yayi Mata baiwar abunda mazan keso. Gaya dussa fiyar duniya se sunyi rawa abakin layinsu Kuma bakalar rawar da Bata iyaba ayanzu.

Ola yad'inka Mata hijabai sabida rufe jikinta daga idanun mazan tunda idan kaganta zaka d'auka Y'ar shekara 17 ce sabida yanda Allah yayimata baiwar manyan mazaunai da wayewa tazamani. Amma fir Taki sakawa sedai tasaka yar K'aramar riga iya guywa da dogon wandon wata ranma ko dogon wandon Bata sakawa sedai k'arami kamar yadda taga y'ay'an unguwarsu nayi.kuma sedai tasaka mayafi.shiyasa kullun acin fargaba suke akanta.


Saudiya


Su Hakeem ma yanzu saura shekara 1 sugama karatunsu Kuma sunzan zaratan ramari ga kwarjinin su da tsantsar Kamarsu sunk'ara fitowa.

Sunk'ara kyau da girma kiransu tamajiya k'arfi tabayyana haibarsu ta jaruman maza tazauna ajikinsu.. Hakeem yanada Sha,awar barin saje afuskarsa Hafees kuwa bashida Wannan ra,arin Amma Dan suk'ara batadda mutane shima seyabar sajen da wani Dan gemu irin nasamarin zamani.yayiwa fuskarsu k'awanya gwanin Sha,awa.

Ciwonsa kuwa kullun segaba yakeyi Yana Kara shekaru ciwon nadad'a k'aruwa Kuma kullun alhaji Ali nakan kula dashi.ayanzu shekarun su 25 ne Kuma ciwonsa yakai matakin da magani da allura sundena yimasa aiki seda alhaji Ali yafitardashi England akad'orashi Kan wasu allurai Amma fa yanzu abun naneman gagararsu..alhji jafar kakansa yaso yayi Masa aure tunyanada shekaru 20 Amma yak'i ameen cewa acewarsa bazeyi aure asannan ba yatsufa da wuri.

Ayanzu karatunsu sukeyi cikin kwanciyar hankali dasu da y'an uwansu saka makon allurar da akamasa tawannan watan Kuma daga ita ank'are domin in,akacigaba dayimasa ita zata cutarda lpyr sa Kuma yanzu wata yazo karshe.


Zaune suke cikin gadin suna fira gabaki d'ayansu..wayar Kamal ce tayi ringing.cikinsauri yad'aga Yana yanafar "hello my y kk? Bansan mi,akace dashiba yace okk badamuwa zamu shigo anjima karkidamu kinjiko..Yana kawanan ya katse wayar.

"Kedai anyi na mamajo wlh Kai kenan baka gajiyada Mata to wlh yau ba inda zaje.cewar Usman.

"eyee nidinne namamajo? Lallai Usman bakada kunya yanzu kadubi tsabar idona kace inasan Mata to gayamin waye baya sansu?

Fahad ne yakarb'e zancen da cewa nine basa gabana nisam Mata basa gabana kune dai bita zai,zai kwa k'arata can dasu insuka k'wak'uleku sekuyi bayani ai.

Dariya Hafees yayi yace too babbar magana dama Mata k'wak'ular maza sukeyine? Eh Mana bakasaniba hummm Aiko kanada aiki Dan wurin Nan kafi kowa San Mata Dan jarabarka tadance kaida nabil cewar haidar. In anazance kuyi shiru dazarar antab'a zancen harkar kufara matse kafa Kuna fik'i,fik'i da Ido Kuna Shan yaji in,anyi magana kuce ku salihaine.

Diriya sukayi Baki d'ayansu Hafees da nabil suna kaimasa dukan Wasa sunafad'ar eh munji namu dai kuke gani Amma wlh dukammu Nan mune salihai acikinku.

Nabil ne yace sharesu
Showing 6001 words to 9000 words out of 9297 words